13/08/2024
Mu Tashi mu FARKA Yan AREWA mubar bacci aikin kawai de💪
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mafutar Yan Arewa a Yau Da Gobe Son Zaman Lafiyar Mu, College & University, Jihar Kano Tarauni, Kano.
13/08/2024
Mu Tashi mu FARKA Yan AREWA mubar bacci aikin kawai de💪
10/10/2023
AREWA MU TASHI MU KULA DA RAYUKAN YAN'UWAN MU DON SAMUN ZAMAN LAFIYA A KAUYIKAN MU WANNAN DAGA JIHAR KATSINA KE NAN
Rundunar mai mutum 1,500 za ta yi aiki tare da sauran jami'an tsaro wajen samar da zaman lafiya a jihar ta Katsina.
Tsohon shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari da gwamnonin jihohi na cikin waɗanda s**a halarci taron ƙaddamar da rundunar a ranar Talata.
10/10/2023
AMINCIN ALLAH YA TABBATA A GAREKU YA KU YAN'UWA NA YAN AREWA
Ya kamata mu farka mu nema wa kanmu mafita duba da halin da wasu jihohin yan kunan mu suke ciki,
Na bukatar dauki da taimakon AL-UMMA sabo da zaman gidajen su yafi karfin su fa, hakan yasa su yin hijira zuwa daji don haka nake kira da
Babbar murya akan mu tashi mu dage da addu'a da kira ga shuwagabanni akan su duba lamarin TALAKAWAN SU kuma yan dan gwalen su a ranar zabe
Su kawo musu dauki dan suma su sama damar zama a cikin gidajen su da yayan su cikin salama, kuma shuwagabanni shifa malam talaka yana neman kudi ne da yaci abunci
Badan ya tara su ya fito takara ba sabo da dan abun da yake samu bai kai ya ci da gidan saba ballan tana har ya samu damar fitowa takara dan Allah a duba lamarin nan