03/01/2019
*PSSOSA*
*RAYUWATA A CAMP*
ππππππππππ
Sunana HUSSAINA SHEHU.
nayi *degree a fannin PHYSICS*
a jami ar Bayero dake kano,
ππππππππππ
Kubiyoni domin kuji yadda na gudanar da rayuwata a cikin camp.
ππππππππππ
Hankalina ya dugunzuma yakuma tashi ,bisa wannan tafiya da zanyi ,wacce a kalla zata kwamushe tsahon kwanuka ashirin da doriya , dalili shine ,yar cakurkurata dani daban taba barin gida na tsahon yini gudaba ,sai gashi zan shafe tsahon wannan lokaci, dolene hankalina ya tashi.
Hakan dae na hakura bayan sallama da iyaye na nufi tasha domin tafiya camp din fanisau dake jihar jigawa.
Mun isa wajan karfe 4:30 nayamma, sojojine masu shirin kota kwana a bakin gate, mun shiga tare da wadansu tsirarun mutane inda akafara tantancemu tahanyar bude jakunkunanmu,kana daga bisani mukayi wadansu cike ciken takardu tare da SΓ‘ hannu awasu, inda aka bukaci mununa medical certificate, tahin sense din hine banzo dahi ba. medical report nawani private hospital ne dani, inda s**a shaidan basa bukatarsa ,sai dai na public hospital .inda s**a ce in ajye kayan da nazo dashi intafi wani asibitin dake cikin gari nayo wani,
Raina yayi matukar baci ,ga gajiyar tafiya gashi ance bazan wuce ba sai nayo *MEDICAL CERTIFICATE*.
kwallar bacin raice ta fito daga idanuwana wanda alamu na kosawa sun bayyana karara a ciki.
*wannan shine mafarin chakwakiyar*
Zamu cigaba.wani satin.