Ashabul kahfi Na,ibawa

Ashabul kahfi Na,ibawa Domin wayarwa da al'umma kai da kuma ilmantar dasu akan addini da rayuwa

28/09/2026

GAME DA SHARIAR MALAM ABDULJABBAR A ILIMIN HISABI DA AUFAQ
Bincike na hakikanin gaskiya akwai Wanda ya bada umarni akan a dage yanke hukuncin wannan shariar ta malam sarki har sai bayan Zabe
cikin Qudrar ubangiji zamu bada wannan aikin Wanda Annabi Musa ya furta sau daya Allah ya warware masa matsala wannan aikin yazo cikin littafin muftahul f***j shafi na 179 ya kawo aikin yace Babu Wanda zai shiga cikin matsala yayi wannan aikin tsahon kwana 15 face sai Allah ya kawo masa mafita
wannan aikin individual kowa ya dauka kullum 1780 zama 1
BISMILLAH RAHAMANIN RAHIM
( WA'UFAUWIDHU AMRI ILLALLAH) Iyaka Nan 1780
kada a dau aikin Nan da Wasa wallahi haka lamarin yake zasu amfani da zamansa a kurku su cimma manufarsu ta Zabe
Allah ya datar da mu da ijaba
kowa ya dau Alkawarin zai Yi baida wuya

24/06/2025
04/05/2025

ANA SON MOTSA SHARIAR MALAM SARKI KAFIN BABBAR SALLAH ?
Baa yiwa Allah dole amma na rantse da Allah wannan sirrin da zaayi shi sai an fara shariar malam abduljabbar kafin babbar sallah .
Abinda ake bukata shi ne a samu mutum 1k kullum bayan idar da sallar magriba zasu hadu suyi nafila rakaa 2 sai su karanta lilafi kafa 1k tsahon kwana 30 wallahi kowaye ya hana shariar gudana sai ya barta
Kai liilafi tafi gaban wasa akwai time din da kake wlh kudi ba zai yankema
To yanzu haduwa mutum 1k din ne ba zasu iya haduwa suyi ba amma da ace raddi zaai ace suna gaba gaba

07/03/2025

Gameda batun haska karatun Maulana Amirul Wa'azinah Sheikh Dr Abduljabbar kabara Hafizahullah a gidan TV Na Qadiriyyah Dazu na Samu tambayoyin Yan uwa da dama akan ya za'ayi a Sami tashar Kuma karfe Nawa ake Sakawa?

Tom Ga kadan daga amsoshinku Yan uwa masu albarka.

Da Farko dai already se Kuna da manhjar settled, receiver a gida irin dai wacce ake kallon Arewa 24 da ita. sannan se ku Nemi me aikin saita receiver nasan bazaku rasa ba a Anguwar ku, se kuce dashi ya saita muku tashar Qadiriyyah TV Insha Allahu shi yasan yadda zeyi ya saita ta idan ma akwai buqatar yin Wani Abu kafun saituwar to shine ze Sanar daku.. Sannan batun Lokaci Kuma da safe da yamma dare ake Sakawa duk da har Yanzu Nima ban San takamaiman Lokacin ba! Amma kawai tinda kana da Qadiriyyah TV wacce Tasha Kuma zaka nema musamman cikin wannan wata Na Azumi.

Wannan shine a takaice masu tambayar manhajar hannu wato On demand, Wannan Kuma wlh ban Sani ba ko sunyi tsarin da za'a iya kalla a waya.

Wannan shine Allah yasa mu dace ya Sakawa Jagororin gidan TV Nan da Alkhairi Ya kubutar mana da Jagoranmu anan Kusa Amin summa Amin.

~Great Uncle Ahmad Aljabbariy ✍️

03/03/2025

MUHIMMIN SAƘO ZUWA GA YAN MAKARANTA.

بسم الله الرحمن الرحيم، والصلاة والسلام على المنزل عليه القرآن وعلى أهل بيته الطيبين، ومن والاهم بإحسان إلى يوم الدين. أما بعد ؛

Maulanah Amirul wa'iziyna, Dir'ul hadhrataini, Sheikh Dr. Abduljabbar Kabara Hafizahullah:

- Sakon taya murna ga dukkan yan uwa masoya a duk inda suke a sasssan duniya bisa shigowar wannan wata mai alfarma na Ramadhan, wanda yake dauke da dimbin alkhairai da gafara da jinƙai ga bayi, muna fatan Allah ya bamu ikon ribatar raneku da yininnikan dake cikinsa.

- Kira na musamman ga dukkan yan makaranta bisa muhimmanta addu'o'i a cikin wannan wata mai alfarma, tare da ƙanƙamewa ibada da kusantar Ubangiji da buƙata, lallai Allah yana amsa roƙon bayin da s**a gasgata a irin wadannan lokuta masu albarka.

- Kira na musamman ga yan uwa kan su kauracewa duk wani yamutsi ko cin mutuncin manyan mutane, ko fitowa t**i da sunan zanga-zanga, musamman kan abinda ya shafi shari'ar da take gudana tsakanin gwamnati da Maulanah Amirul wa'iziyna Hafizahullah wadda wasu gungun marasa gaskiya s**a haɗu s**a kitsa tun a shekarun baya.
Abinda ake bukata daga masoya shine su ƙara kankamewa addu'a da neman ɗaukin Allah SWT bisa wannan al'amari, da fatan Allah ya tsayar da digadigan alƙalai bisa tabbatar da adalchi.

©Majmu'atu Atbaa'ish shaikh Abduljabbar Kabara. (MASAK)
03/03/2025.

I've just reached 14K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏...
08/01/2025

I've just reached 14K followers! Thank you for continuing support. I could never have made it without each one of you. 🙏🤗🎉

08/01/2025

Labbaiki ya labbaiki ya maimunatu

08/01/2025

Hasbunallahu wa ni'imal wakeel ni'imal maula wa ni'imannasiyr

25/12/2024

Muna yiwa kiristoci barka da
Maulidin Annabi Isah AS

22/12/2024

Sannu Uwar Sharifai Mai daraja matattarar muqamai Fadimatu.....
Bashir Dandago

Address

Naibawa
Kano

Telephone

+2349121215767

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ashabul kahfi Na,ibawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Ashabul kahfi Na,ibawa:

Shortcuts

Share

Category