28/05/2026
Dafatan Anyi Sallah Lafiya
Allah Ya Karbi Dukkan ibadunmu
AMEEN.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ibadurrahman Al-islamiyya Group Of Schools Foundation, Religious school, Cibiya: Gyadi-gyadi Babban layi, Zaria Road, Kano.
28/05/2026
Dafatan Anyi Sallah Lafiya
Allah Ya Karbi Dukkan ibadunmu
AMEEN.
18/05/2026
Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Sanarwa Daga Kwamitin Tantance Dalubai (Sikirinin).
17/05/2026
Sakamakon Jarrabawar Tantancewa (Sikirinin) Matakin Izu 20/40 Na Makaratun Ibadurrahman Na'ibawa Dantsinke Da Na'ibawa Wailari/Katango Wanda Ya Gudana A Ranar Lahadi 10/05/2026 A Cibiyar Makarantun Dake Unguwar Gyadi-Gyadi Babban Layi A Yankin Karamar Hukumar Tarauni.
Allah Ya Kara Taimakon Ibadurrahman.
AMEEN.
06/05/2026
Sakamakon Jarrabawar Tantancewa (Sikirinin) Matakin Izu 20/40 Na Makaratun Ibadurrahman Unguwa Uku, Na'ibawa Unguwar Gabas Da Gyadi-Gyadi Wanda Ya Gudana A Ranar Asabar 02/05/2026 A Cibiyar Makarantun Dake Unguwar Gyadi-Gyadi Babban Layi A Yankin Karamar Hukumar Tarauni.
Allah Ya Kara Taimakon Ibadurrahman.
AMEEN.
27/04/2026
Sakamakon Jarrabawar Tantancewa (Sikirinin) Matakin Izu 20/40 Na Makaratun Ibadurrahman Na'ibawa Unguwar Rimi Da Wuro Bagga Wanda Ya Gudana A Jiya Asabar 26/04/2026 A Cibiyar Makarantun Dake Unguwar Gyadi-Gyadi Babban Layi A Yankin Karamar Hukumar Tarauni.
Allah Ya Kara Taimakon Ibadurrahman.
AMEEN.
11/04/2026
Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu,
A Madadin Shugabannin Wannan Makaranta Mai Albarka, mlMuna Mika Sakon Gayyatar Daurin Auren Daya Daga Cikin Hedimastocin Wannan Makaranta Dake Shiyyar Unguwa Uku Wato Malam Aminu Umar Muhammad (Alaramma).
Ga Wadanda Ba Zasu Sami Damar Halarta Ba, Muna Bukatar Addu'o'inku Ga Ango Da Amarya Domin Addu'arku Tana Da Matukar Mahimmanci.
Wannan Goron Gayyata Ne Ga Dukkan Hedimastoci, Malamai Dalubai Daukacin Ibadurrahman Harma Da Sauran Al'umma.
Allah Ya Bada Ikon Halarta.
AMEEN.
02/04/2026
Malam Muhammad Umar Ma'aji (Mai Ibadu) Muna Addu'a Allah Ya Kyautata Makwanci Yasa Aljannah Ce Makoma.
AMEEN.
| Monday | 08:00 - 18:00 |
| Tuesday | 08:00 - 18:00 |
| Wednesday | 08:00 - 18:00 |
| Thursday | 08:00 - 17:00 |
| Friday | 08:00 - 17:00 |
| Saturday | 08:00 - 18:00 |
| Sunday | 08:00 - 18:00 |