18/04/2026
Ance kasuwar crypto ba kyau, amma bamuga alamun hakan ba agurin dalibanmu na Trustchain, Domin kullum making dinmu Proud sukeyi.
Keep winning Trustchainers.
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from TrustChain Academy, School, Kano.
18/04/2026
Ance kasuwar crypto ba kyau, amma bamuga alamun hakan ba agurin dalibanmu na Trustchain, Domin kullum making dinmu Proud sukeyi.
Keep winning Trustchainers.
18/04/2026
Daliban Trustchain 2026 atafi Class yau muna Graduation.
Watakila wannan shine class na karshe a matsayinku na students, daga wannan kunzama abokanmu tsakaninmu daku sai class na mentorship da za'a dingayi time to time.
Maza maza atafi class.
17/04/2026
Jiya tayi posting Certificate dinta na Trustchain Academy, Alhamdulillah yau tasamu aiki.
This is Trustchain.
17/04/2026
Congratulations Trustchainers.
Let your success speak 🗣️
Let the results speak 🗣️
Let the results do the talking 🗣️
Daliban Trustchain sune s**a tallata Academy dinsu, mu saidai mu tayasu share ☺️☺️☺️
16/04/2026
Let your success speak 🗣️
Let the results speak 🗣️
Let the results do the talking 🗣️
Daliban Trustchain sune s**a tallata Academy dinsu, mu saidai mu tayasu share ☺️☺️☺️
Trust the process.
15/04/2026
Shin dole ne saina biya 30k lokaci daya kafin nashiga Trustchain Academy?
Amsar itace NO, a Yanzu haka Trustchain suna da tsarin Installment Payment, Wato zaka iya biya da 10k, Idan kasake samun 10k kabiya, a haka idan kacika 30k din sai a saka ka a class.
Alhamdulillah zamu iya cewa TrustChain Academy takafa babban tarihi ko a yanzu, Domin a First batch da mukayi na bude Academy din Saida muka yaye dalibai 156, Sannan a Batch B, Wanda Mukayi a farkon 2026 din nan mun yaye dalibai 144. Wanda idan kahaɗa zaibaka dalibai 300 kenan.
Wadannan dalibai 300 din gogaggu ne a harkar Web3, Yanzu suma saidai su gogar da wasu, Iya wannan kawai ya ishemu alfahari, Wasu dayawa sun nemi aiyuka wasu sun dauki bangaren participate a wasu abubuwa daban daban.
Wanda yake son fara Web3 Journey dinsa zai iya payment a wannan account din 👇
6380154482
Trustchain Academy Ltd
Moniepoint MFB
Wanda yayi payment yatura receipt ga wannan username a telegram ""
Trust the process..
13/04/2026
Alhamdulillah rana bata karya Inji Hausawa.
Mutane dayawa suna complains cewa yawancin spaces din arewa abu daya ake maimaitawa, Wannan yasa Trustchain ta dauko series na Spaces da zata gabatar tsawon wasu makonni, wadanda acikinsu kwata kwata bazakuji abinda kuka saba ji ba saidai sabbin Ilimi.
Last week munyi space tare da Shehi kakan dan baiwa, wato Sir Mahmood Sardauna, dubunnan mutane ne s**a shigo space din kuma munkaru sosai da sosai anzube mana ilimi akan Financial literacy and Budgeting.
Wannan week din munyi muku babban kamu, don kuwa zamu iya cewa munkawo muku Shehi na biyu ne, Kowa yasan Oga irin gudunmawar da yake bayarwa a wannan space din namu na Web3. Insha Allahu wannan satin dashi zamu tattauna akan "Hustle beyond Web3 and Cryptocurrency"
Wannan space yana da matukar muhimmanci Saboda haka duk wanda kake kaunarsa ka gayyatoshi wannan space da za'a gabatar Yau.
Ga link na space din a kunna Notification, 👇
https://x.com/i/spaces/1kKzDMlXmRdJv
13/04/2026
Alhamdulillah,This is Trustchain.
Ba iya ilimin neman aiki muke bawa mutum yatafi ba, No! Saimun koya maka yan dabarun neman yan daloli agurare daban daban wadanda zasu taimakawa fafutukarka ta Web3 ko da baka aiki.
Bayan Bitget Insight akwai abubuwa dayawa da muka koyar Alhamdulillah muna ta ganin nasara daga dalibanmu
Trust the process bro 🤞🤞
10/04/2026
Alhamdulillah this is Trustchain...
A Trustchain munsani cewa idan kasuwa tana down yanayi na aiyuka basu da yawa kamar idan kasuwa tana normal amma bamu yadda kwata kwata ba'a samun komai a kasuwa ba don ana bear market.
Muna horar da dalibanmu cewa a lokacin da suke kokarin neman aiki kada su zauna kuma basa samun komai, Muna horar dasu wajen participate a irin wadannan events yadda zasuyi susamu dan abinda zasu iya saka data ko da basu samu aiki ba.
Muna yawan samun sakonnin dalibai irin wannan wasu a group wasu a dm, Wani iya wannan hanyar yake dauka ya mayar da hankali saikaga duk sati baya rasa wani reward da yake shigo masa.