Sheikh Ja'afar Islamic School - Nigeria

Sheikh Ja'afar Islamic School - Nigeria

Share

Sheikh Ja'afar Islamic School is a newly established school in Kano that provide both islamic and conventional education for young and adult muslims.

22/07/2022

•═════❀🏮❀═════•
*SALATUT TASBEEH*
•═════❀🏮❀═════•

idan mutum yayi ta za'a gafarta masa dukkan zunuban sa kanana da manya, tsoho zunubi da sabo, da wanda kayi kana sane da wanda baka sane, da wanda ka manta dashi da wanda zaka iya tunawa, da wanda kayi a boye da wanda kayi shi a fili. duk Allah (SWA) Zai gafarta maka gaba daya.

Shugaban mu Annabi Muhammad tsira da aminci su tabbata a gareshi yake gayawa baffans Abbass (RA) cewa: Ya baffan idan ka samu dama ka ringa yin Salatut tasbeeh a kullum, idan bai samu ba ka ringa yi sau daya sati, idan bai samu ba ka ringa yi sau daya a wata, idan bai samu ba ka ringa yi sau daya a shekara kai idan ma duk hakan bai samu ba to mafi karanci ka samu kayi koda sau daya ne a rayuwarka. ( Abu Dawud da Tirmizi)
•═════❀💠❀═════•
YANDA AKE YIN SALATUT TASBIHI.
•═════❀💠❀═════•
Raka'o'i huɗu ce da sallama ɗaya, ba kuma tare da an yi zaman tahiya ta tsakiya ba, wato tahiyar bayan raka'o'i biyu..

Da farko idan an tashi yin sallar, bayan Niyya sai a karanta Addu'ar Bude sallah, wato:
(سُبْـحانَكَ اللّهُـم وَبِحَمْـدِكََ وَتَبارَكَ اسْمُـكَ وَتَعـالى جَـدُّكَ وَلا إِلهَ غَيْرُك)
SUB'HANAKALLAHUMMA, WA BI HAMDIKA, WA TABARAKA'SMUKA, WA TA'ALA JADDUKA, WA LA'ILAHA GHAIRUKA.

Ana karanta Fatiha da surar da ta sawwaka a kowacce raka'a cikin raka'o'i huɗu da ake yi.

Da zaran an kammala karatun Fatiha da sura, kafin a kai zuwa ruku'i, a dai yanayin tsayuwar da mai Sallah yake yi lokacin karatun sallah, sai a karanta:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLãhu wal Lãhu Akbar Sau goma sha biyar (15)

Sannan sai a yi ruku'i, bayan an yi tasbihin ruku'i da aka saba, سُبْحَانَ رَبِّيَ الْعَظِيمِ (ثلاث مرَّاتٍ)
"Subhaana Rabbiyal Azeem" Sau 3

sannan a karanta tasbeeh:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10).

bayan an ɗago daga ruku'i, bayan ance:
سَمِـعَ اللَّهُ لِمَـنْ حَمِـدَه....Sami'allahu liman hamidahu.
sai ayi addu'ar dagowa daga ruku'u:
HAMDAN KATHEERAN DAYYIBAN MUBARAKAN FEEH.

Sannan sai karanta tasbeeh:

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)

Bayan haka sai a tafi zuwa sujjada, bayan an yi tasbihin da aka saba yi a cikin sujjada, سُبْحَانَ رَبِّيَ الأَعْلَى (ثلاث مرَّاتٍ)
Subhaana Rabbiyal-A'laa. Sau 3

sai a karanta:

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر

SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

Bayan haka kuma, sai a ɗago daga sujjada, bayan an yi addu'ar da aka saba yi tsakanin sujjada guda biyu,
رَبِّ اغْفِرْ لِي رَبِّ اغْفِرْ لِي Rabbighfir lee, Rabbighfir lee

sai a karanta:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

Sannan sai a tafi sujjada ta biyu, a yi tasbihin da aka saba yi a sujjada,

sannan sai a karanta:

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر

SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

Sannan sai a ɗago daga sujada, a tankwashe ƙafa a ɗan yi zaman hutu kaɗan tsakanin ɗagowa daga sujjada da miƙewa, Jalsatil istiraha.

sannan a karanta:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر

SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

idan muka duba zamuga tasbihin da mukayi a cikin raka'a ɗaya ya kai sau saba'in da biyar (75) kenan..

Lissafin tasbihin da aka yi a raka'a daya = (15+10+10+10+10+10+10)= 75. a kowacce raka'a.

a cikin raka'o'i hudu = 75 × 4 = 300.

To haka za'a cigaba da yi a sauran raka'o'i ukun da s**a rage, wanda idan aka gama za'a ga an sami tasbihi 300 kenan a cikin raka'o'i huɗu...

Allah (SWA) Ya amsa mana dukkannin ibadun mu.

Rubutawa Abu Hafs Assalafiy,
Talata, Ramadan 1442 A.H
11-05-2021. 10:27Am.*

Don karin bayani:-

Whatsapp +2348037767673.

FACEBOOK
https://www.facebook.com/Sheikh-Jaafar-Islamic-School-Nigeria-125979285463510/

TELEGRAM
https://t.me/sheikhjaafarislamicschoolnigeria

INSTAGRAM
sheikhjaafarislamicschoolnigeria

22/07/2022

.
•═════❀💠❀═════•
•═════❀🏮❀═════•
.
•═════❀🏮❀═════•
Our Beloved Prophet *Muhammad* (PBUH) said to his uncle. (father’s brother) Abbas. (may Allah be pleased with him) that, Oh uncle shall I not give you Shall I not grant you Shall I not award you Shall I not do mercy on you When you do 10 things Allah will forgive your sins: of the future and of the past; new and old; those you have forgotten and those you did knowingly; big and small; hidden and revealed.

Then he (Sallallahu Alaihi wa ãlihi wassallam) explained the taught the way to pray Salatul Tasbeeh and then said. "Uncle, if you can pray this salah once a day, if you can not pray once a day then every Friday, and even if this is not possible then once a month and even if this is not possible then once a year and even if this is not possible then at least once in a lifetime (Abu’Dawood & Tirimzi)

This sallah helps to receive forgiveness from your life's smaller, bigger, voluntary, involuntary, newer, older, hidden, expressed and all kinds of sins.

Salatul Tasbih (صلاة تسبيح) is better known as Tasbeeh's Salat. Here, Tasbeeh means "Subhanallahi wal Hamdulillahi, wala Ilaha Illallahu, wallahu Akbar". In which salat those tasbeehs are read, that kind of salat is known as Salatul Tasbeeh. It is not like the mandatory five period of salats, but a special kind of salat. Muhammad advised his Ummahs to pray this salat for at least one time in their life.[1]

This salaat (Nafilah) is offered in four Raka'at at a time and can be read in any part of the day and night besides Zawal and Sunrise and Sunset makrooh times, keeping in mind the forbidden times for performing Salat (Nafilah).

The Tasbeeh to be read in Salaat-Tasbeeh:
"SUBHAANA ALLAHI WAL HAMDULILLAHI WA LAA ILAHA ILLAL LAAHU WALLAHU AKBAR "

HOW TO PERFORM SALATUL TASBEEH

This special salat consists of four Raka'ats.which are performed the same way as the other usual Raka'at, but the only difference is that this salat has 300 tasbihs in it.

Which are performed the same way as the usual Raka'at but the only difference is to recite 75 tasbihs per Raka'at that is 300 tasbihs in total.

Actual steps to perform the Salatut Tasbih

1) Once you stand for this special Salah,
and after reciting the Sana, "Opening prayer du'a"
( سُبْـحانَكَ اللّهُـم وَبِحَمْـدِكََ وَتَبارَكَ اسْمُـكَ وَتَعـالى جَـدُّكَ وَلا إِلهَ غَيْرُك)
SUB'HANAKALLAHUMMA, WA BI HAMDIKA, WA TABARAKA'SMUKA, WA TA'ALA JADDUKA, WA LA'ILAHA GHAIRUKA.

2) After reciting Fatiha and some other Surah,

Recite this tasbeeh (Subhanallahi, wal Hamdulillahii, wala Ilaha Illallahu, wallahuu Akbar) 15 times.

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.

3) During Rukuh, after saying prescribed
glorifications سَمِـعَ اللَّهُ لِمَـنْ حَمِـدَه Sami'allaahu liman hamidah. then read
سُبْحَانَ رَبِّيَ الْعَظِيمِ (ثلاث مرَّاتٍ)
"Subhaana Rabbiyal Azeem" 3 times.

Recite the tasbeeh 10 times

4) After standing up from Rukuh, recite the tasbih 10 times

5) In the first Sajada after glorifications

سُبْحَانَ رَبِّيَ الأَعْلَى (ثلاث مرَّاتٍ)
Subhaana Rabbiyal-A'laa. 3 times
then recite the tasbeeh 10 times

6) In the Jalsat (time between the Sajada) say:
رَبِّ اغْفِرْ لِي رَبِّ اغْفِرْ لِي Rabbighfir lee, Rabbighfir lee

then recite the tasbeeh 10 times

7) Again recite the tasbeeh 10 times in the second sujood before going to standing ) "JALSATIL ISTIRAHA

Repeat the same thing in 2nd 3rd and 4th rakaat in exactly the same way as in first one.

Counting of tasbihs in one ratat = (15+10+10+10+10+10+10)= 75. every Raka'at.

In four rakats = 75 × 4 = 300.

SPECIAL NOTES FOR SALAT-UL-TASBEEH:
1) Do not count loudly. It will break Sallah
2) Do not count on fingers or by holding a Bead Tasbih in hand. It is Makruh.
3) You may count by pressing the fingers as a reminder. For example if you are in Ruku'u. You may press pinky of your right hand first for the first count, then the finger next to it for second count, then the middle finger for third count, following this method untill you reach the pinky of left hand will give you an exact count of ten.

Use the same method in Qiyam, Sajadah and Jalasa.
4) If missed a count then make it up in the next posture. For example if forgot to recite Tasbeeh after Surah in Qiyam. Then you may recite Tasbeeh 20 times instead of 10 in Rukuh after "Subhaana Rabbiyal Azeem". Missed Tasbeeh cannot be recited in Qiyam after ruku'u and Jalasa between Sajadah. If you missed the Tasbeeh in Ruku then recite 20 in the first Sajadah instead of the Qiyam after rukuh.

Similarly if missed the Tasbeeh in first Sajadah then do not make it up in Jalasa. Instead recite missed Tasbeeh in the second Sajadah. If Tasbeeh has been missed in last sajdah of second or fourth Raka'ah then you can recite the missed ones before Attahiyat in Qaidah.

5) If you miss a wajib in Sallah and have to do Sajdah Sahaw. You dont have to recite Tasbeeh in Sajdah sahoo, since the 300 count has been estalished. But if you had missed Tasbeeh in any of the postures and remeber it now.
Then you may recite the missed Tasbeeh in Sajdah Sahaw now.

6) It is preferable to recite after Suratul Fatiha Suratul Kaãfiroon, (qul ya aiyuhal Kafiroon) in the first rakaat ’,

Suratul Fatiha & Suratul Ekhlas. (Qul huwAllah-hu ahd) the second raka’,

Suratul Fatiha & Suratul Falaq, (QUL A UDHU BIRABBI FALAQ) in the third rakaat’.

Suratul Fatiha & Suratun Nãss (QUL A UDHU BIRABBINNASS) in the fourth Raka'at.

If one does not remember these surah they can recite the ones they prefer.

May Allah accept this dua’ (supplication) for the sake of the trustworthy PROPHET MUHAMMAD (Allah’s Grace & Peace be upon Him).

Written by Abu Hafs Assalafiy,
Tuesday Ramadan 1442 A.H
11-05-2021. 10:27Am.

More information :-

Photos from Sheikh Ja'afar Islamic School - Nigeria's post 20/07/2022

'YA 'YA AMANA NE A KANKU
•┈┈•⊰✿🍃✿⊱•┈┈•

Kar da ku wulƙantar da amanar da Allah Ya baku, kar da ku bar yayanku su ringa ƙarar da lokutansu da rayuwarsu a banza, kullum suna gaban talabijin da sunan kallon cartoons, kar ku sallama tarbiyyar yayanku ga masu wasan kwaikwayon zamani da babu abin da ke cikinsu sai fitsara, nuna tsiraici, rashin kunya da ladabi da tarbiyyah!! Wallahi Allah Zai tambayeku a kansu!

TAHIR ALIYU.

04/04/2022

MORNING ADHKAR. (ENGLISH)
🌄📿🌅🕌🌄📖🌅🕋🌄
*It protects you from evil of human beings, shaitan & other creatures. So, protect yourself!!*

🌹أَعُوذُ بِاللَّهِ مِنَ الشَّيْطَانِ الرَّجِيمِ.
اللَّهُ لاَ إِلَهَ إِلاَّ هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لاَ تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلاَ نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِنْدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلاَ يُحِيطُونَ بِشَىْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلاَّ بِمَا شَاءَ وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضَ وَلاَ يَؤُودُهُ حِفْظُهُمَا وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ

🎍TRANSLITERATION.
🎯'A 'oozhu billaahi minash-Shaytaanir-rajeem.
Allaahu laa 'ilaaha 'illaa Huwal-Hayyul-Qayyoom, laa ta'khuthuhu sinatun wa laa nawm, lahu maa fis-samaawaati wa maa fil-'ardh, man thal-lathee yashfa'u 'indahu 'illaa bi'ithnih, ya'lamu maa bayna 'aydeehim wa maa khalfahum, wa laa yuheetoona bishay'im-min 'ilmihi 'illaa bimaa shaa'a, wasi'a kursiyyuhus samaawaati wal'ardh, wa laa ya'ooduhu hifdhuhumaa, wa Huwal- 'Aliyyul- 'Adheem.

🎆Recite suratul ikhlas thrice, suratul falaq thrice and suratul nas thrice each.

🌄أَصْبَحْنَا وَأَصْبَحَ الْمُلْكُ لِلَّهِ وَالْحَمْدُ لِلَّهِ، لَا إِلَهَ إِلَّّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ، رَبِّ أَسْأَلُكَ خَيْرَ مَا فِيْ هَذَا الْيَوْمِ وَخَيْرَ مَا بَعْدَهُ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا فِي هَذَا الْيَوْمِ وَشَرِّ مَا بَعْدَهُ، رَبِّ أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْكَسَلِ، وَسُوءِ الْكِبَرِ، رَبِّ أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عَذَابٍ فِيْ النَّارِ وَعَذَابٍ فِيْ الْقَبْرِ

🎍TRANSLITERATION
🌊'Asbahnaa wa 'asbahal-mulku lillaahi walhamdu lillaahi, laa 'ilaaha 'illallaahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer. Rabbi 'as'aluka khayra maa fee haathal-yawmi wa khayra maa ba'dahu wa 'a'oothu bika min sharri maa fee haathal-yawmi wa sharri maa ba'dahu, Rabbi 'a'oothu bika minal-kasali, wa soo'il-kibari, Rabbi 'a'oothu bika min 'athaabin fin-naari wa 'athaabin fil-qabri.

🌈اللَّهُمَّ بِكَ أَصْبَحْنَا، وَبِكَ أَمْسَيْنَا وَبِكَ نَحْيَا، وَبِكَ نَمُوتُ، وَإِلَيْكَ النُّشُورُ

🎍TRANSLITERATION
Allaahumma bika 'asbahnaa, wa bika 'amsaynaa, wa bika nahyaa, wa bika namootu wa 'ilaykan-nushoor.

🏝اللَّهُمَّ أَنْتَ رَبِّي لَّا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ، خَلَقْتَنِي وَأَنَا عَبْدُكَ، وَأَنَا عَلَى عَهْدِكَ وَوَعْدِكَ مَا اسْتَطَعْتُ، أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا صَنَعْتُ، أَبُوءُ لَكَ بِنِعْمَتِكَ عَلَيَّ، وَأَبُوءُ بِذَنْبِي فَاغْفِر لِي فَإِنَّهُ لَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ

🎍Transliteration
💛Allaahumma 'Anta Rabbee laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, khalaqtanee wa 'anaa 'abduka, wa 'anaa 'alaa 'ahdika wa wa'dika mas-tata'tu, 'a'oothu bika min sharri maa sana'tu, 'aboo'u laka bini'matika 'alayya, wa 'aboo'u bithanbee faghfir lee fa'innahu laa yaghfiruth-thunooba 'illaa 'Anta.

🔮اللَّهُمَّ إِنِّي أَصْبَحْتُ أُشْهِدُكَ وَأُشْهِدُ حَمَلَةَ عَرْشِكَ، وَمَلَائِكَتَكَ وَجَمِيعَ خَلْقِكَ، أَنَّكَ أَنْتَ اللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، وَأَنَّ مُحَمَّداً عَبْدُكَ وَرَسُولُك (×4)

🎍Transliteration
🍃Allaahumma 'innee 'asbahtu 'ush-hiduka wa 'ush-hidu hamalata 'arshika, wa malaa'ikataka wajamee'a khalqika, 'annaka 'Antallaahu laa 'ilaaha 'illaa 'Anta wahdaka laa shareeka laka, wa 'anna Muhammadan 'abduka wa Rasooluka.
( Four times )

🌳اللَّهُمَّ مَا أَصْبَحَ بِي مِنْ نِعْمَةٍ أَوْ بِأَحَدٍ مِنْ خَلْقِكَ فَمِنْكَ وَحْدَكَ لَا شَرِيكَ لَكَ، فَلَكَ الْحَمْدُ وَلَكَ الشُّكْرُ

🎍Transliteration
🔹Allaahumma maa 'asbaha bee min ni'matin 'aw bi'ahadin min khalqika faminka wahdaka laa shareeka laka, falakal-hamdu wa lakash-shukru.

💝اللَّهُمَّ عَافِـني فِي بَدَنِي، اللَّهُمَّ عَافِـنِي فِي سَمْعِي، اللَّهُمَّ عَافِنِي فِي بَصَرِي، لَا إِلَهَ إلاَّ أَنْتَ. اللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُبِكَ مِنَ الْكُفْر، وَالفَقْرِ، وَأَعُوذُبِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ ، لَا إلَهَ إلاَّ أَنْت َ(×3 )

🎍Transliteration
🔸Allaahumma 'aafinee fee badanee, Allaahumma 'aafinee fee sam'ee, Allaahumma 'aafinee fee basaree, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta (three times).
Allaahumma 'innee 'a'oothu bika minal-kufri, walfaqri, wa 'a'oothu bika min 'athaabil-qabri, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta.
(Three times)

💎حَسْبِيَ اللَّهُ لَآ إِلَهَ إِلَّا هُوَ عَلَيْهِ تَوَكَّلْتُ وَهُوَ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ (×7)

🎍Transliteration
Hasbiyallaahu laa 'ilaaha 'illaa
Huwa 'alayhi tawakkaltu wa Huwa Rabbul-'Arshil-'Adheem .
(Seven times)

🍒اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعَفْوَ وَالْعَافِيَةَ فِي الدُّنْيَا وَالْآخِرَةِ، اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْعَفْوَ وَالْعَافِيَةَ فِي دِينِي، وَدُنْيَايَ، وَأَهْلِي، وَمَالِي، اللَّهُمَّ اسْتُرْ عَوْرَاتِي، وَآمِنْ رَوْعَاتِي، اللَّهُمَّ احْفَظْنِي مِنْ بَيْنِ يَدَيَّ، وَمِنْ خَلْفِي، وَعَنْ يَمِينِي، وَعَنْ شِمَالِي، وَمِنْ فَوْقِي، وَأَعُوذُ بِعَظَمَتِكَ أَنْ أُغْتَالَ مِنْ تَحْتِيَ

🎍Transliteration
Allaahumma 'innee 'as'alukal-'afwa wal'aafiyata fid-dunyaa wal'aakhirati, Allaahumma 'innee 'as'alukal-'afwa wal'aafiyata fee deenee wa dunyaaya wa 'ahlee, wa maalee , Allaahum-mastur 'awraatee, wa 'aamin raw'aatee, Allaahum-mahfadhnee min bayni yadayya, wa min khalfee, wa 'an yameenee, wa 'an shimaalee, wa min fawqee, wa 'a'oothu bi'adhamatika 'an 'ughtaala min tahtee.

🏺اللَّهُمَّ عَالِمَ الْغَيْبِ وَالشَّهَادَةِ فَاطِرَ السَّماوَاتِ وَالْأَرْضِ، رَبَّ كُلِّ شَيْءٍ وَمَلِيكَهُ، أَشْهَدُ أَنْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ، أَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ نَفْسِي، وَمِنْ شَرِّ الشَّيْطَانِ وَشِرْكِهِ، وَأَنْ أَقْتَرِفَ عَلَى نَفْسِي سُوءاً أَوْ أَجُرَّهُ إِلَى مُسْلِمٍ

🎍Transliteration
🍂Allaahumma 'Aalimal-ghaybi wash-shahaadati faatiras-samaawaati wal'ardhi, Rabba kulli shay'in wa maleekahu, 'ash-hadu 'an laa 'ilaaha 'illaa 'Anta, 'a'oothu bika min sharri nafsee, wa min sharrish-shaytaani wa shirkihi, wa 'an 'aqtarifa 'alaa nafsee soo'an, 'aw 'ajurrahu 'ilaa Muslimin.

🌈بِسْمِ اللَّهِ الَّذِي لَا يَضُرُّ مَعَ اسْمِهِ شَيْءٌ فِي الَْأرْضِ وَلَا فِي السَّمَاءِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ (×3)

🎍Transliteration
🕸Bismillaahil-lathee laa yadhurru ma'as-mihi shay'un fil-'ardhi wa laa fis-samaa'i wa Huwas-Samee 'ul- 'Aleem.
(Three times)

💞رَضِيتُ باللَّهِ رَبًّا، وَبِالْإِسْلَامِ دِيناً، وَبِمُحَمَّدٍ صَلَى اللَّهُ عَلِيهِ وَسَلَّمَ نَبِيَّاً (×3)

🎍Transliteration
🌹Radheetu billaahi Rabban, wa bil-'Islaami deenan, wa bi-Muhammadin (sallallaahu 'alayhi wa sallama) Nabiyyan.
(Three times)

🏆يَاحَيُّ، يَا قَيُّومُ، بِرَحْمَتِكَ أَسْتَغِيثُ، أَصْلِحْ لِي شَأْنِي كُلَّهُ، وَلَا تَكِلْنِي إِلَى نَفْسِي طَرْفَةَ عَيْنٍ

🎍Transliteration
🕌Yaa Hayyu yaa Qayyoomu birahmatika 'astagheethu 'aslih lee sha'nee kullahu wa laa takilnee 'ilaa nafsee tarfata 'aynin.

☕أَصْبَحْنَا وَأَصْبَحَ الْمُلْكُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ، اللَّهُمَّ إِنِّـي أَسْأَلُكَ خَـيْرَ هَذَا الْـيَوْمِ ، فَتْحَهُ، وَنَصْرَهُ، وَنُورَهُ وَبَرَكَتَهُ، وَهُدَاهُ، وَأَعُوذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا فِيهِ وَشَرِّ مَا بَعْدَهُ

🎍Transliteration
🌄Asbahnaa wa 'asbahal-mulku lillaahi Rabbil-'aalameen, Allaahumma 'innee 'as'aluka khayra haathal-yawmi , Fathahu wa nasrahu wa noorahu, wa barakatahu, wa hudaahu, wa'a'oothu bika min sharri maafeehi wa sharri maa ba'dahu.

🌅أَصْبَحْنَا عَلَى فِطْرَةِ الْإِسْلَامِ، وَعَلَى كَلِمَةِ الإِخْلَاصِ، وَعَلَى دِينِ نَبِـيِّنَا مُحَمَّدٍ، وَعَاـَى مِلَّـةِ أَبِينَا إِبْـرَاهِيـمَ، حَنِيفاً مُسْلِماً وَمَا كَانَ مِنَ الْمُشْرِكِينَ

🎍Transliteration
🌅'Asbahnaa 'alaa fitratil-'Islaami wa 'alaa kalimatil-'ikhlaasi, wa 'alaa deeni Nabiyyinaa Muhammadin, wa 'alaa millati 'abeenaa 'Ibraaheema, haneefan Musliman wa maa kaana minal-mushrikeen.

⚱سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ (×100 )

🎍Transliteration
📿Subhaanallaahi wa bihamdihi.
(hundred times)

🕳لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ وَحْدَهُ لَا شَرِيكَ لَهُ، لَهُ الْمُلْكُ وَلَهُ الْحَمْدُ، وَهُوَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيرٌ ( 10 , or 100 times )
🎍Transliteration
📿Laa 'ilaaha 'illallaahu wahdahu laa shareeka lahu, lahul-mulku wa lahul-hamdu, wa Huwa 'alaa kulli shay'in Qadeer.
(10 times or 100 times )

🎗سُبْحَانَ اللَّهِ وَبِحَمْدِهِ عَدَدَ خَلْقِهِ، وَرِضَا نَفْسِهِ، وَزِنَةَ عَرْشِهِ وَمِدَادَ كَلِمَاتِهِ ( ×3 )

🎍Transliteration
🛢Subhaanallaahi wa bihamdihi: 'Adada khalqihi, wa ridhaa nafsihi, wa zinata 'arshihi wa midaada kalimaatihi.
(Three times )

🎀اللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ عِلْماً نَافِعاً، وَ رِزْقاً طَيِّباً، وَ عَمَلاً مُتَقَبَّلاً

🎍Transliteration

🔹Allaahumma 'innee 'as'aluka 'ilman naafi'an, wa rizqan tayyiban, wa 'amalan mutaqabbalan.

أَسْتَغْفِرُ اللَّهَ وَأَتُوبُ إِلَيْهِ ( ×100 )

🎍Transliteration

👏�'Astaghfirullaaha wa 'atoobu 'ilayhi.
(100 times during the day.)

اللَّهُمَّ صَلِّ وَسَلَّمْ عَلَى نَبِيِّنَا مُحَمَّدٍ ( ×10 )

🎍Transliteration

🖼Allahumma salli wa sallim 'alaa nabiyyinaa Muhammadin
(Ten times )
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

DAARUS SALAFIYYAH NIGERIA.
Center for Islamic Source.

https://chat.whatsapp.com/HjtgstUZbToJPGZx6ryODo

TELEGRAM
https://t.me/Daarulsalafiyyahnigeria

INSTAGRAM
https://www.instagram.com/p/CN_QN7wngAp/?igshid=g0j0r01fayke

FACEBOOK
https://www.facebook.com/Daarus-Salafiyyah-Nigeria-100488922194754/

04/04/2022

أذكار الصباح والمساء

💠أعوذ بالله من الشيطان الرجيم {اللّهُ لاَ إِلَـهَ إِلاَّ هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ لاَ تَأْخُذُهُ سِنَةٌ وَلاَ نَوْمٌ لَّهُ مَا فِي السَّمَاوَاتِ وَمَا فِي الأَرْضِ مَن ذَا الَّذِي يَشْفَعُ عِنْدَهُ إِلاَّ بِإِذْنِهِ يَعْلَمُ مَا بَيْنَ أَيْدِيهِمْ وَمَا خَلْفَهُمْ وَلاَ يُحِيطُونَ بِشَيْءٍ مِّنْ عِلْمِهِ إِلاَّ بِمَا شَاء وَسِعَ كُرْسِيُّهُ السَّمَاوَاتِ وَالأَرْضَ وَلاَ يَؤُودُهُ حِفْظُهُمَا وَهُوَ الْعَلِيُّ الْعَظِيمُ}.

💠بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ اللَّهُ الصَّمَدُ لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ وَلَمْ يَكُن لَّهُ كُفُواً أَحَدٌ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ الْفَلَقِ مِن شَرِّ مَا خَلَقَ وَمِن شَرِّ غَاسِقٍ إِذَا وَقَبَ وَمِن شَرِّ النَّفَّاثَاتِ فِي الْعُقَدِ وَمِن شَرِّ حَاسِدٍ إِذَا حَسَدَ} بسم الله الرحمن الرحيم {قُلْ أَعُوذُ بِرَبِّ النَّاسِ مَلِكِ النَّاسِ إِلَهِ النَّاسِ مِن شَرِّ الْوَسْوَاسِ الْخَنَّاسِ الَّذِي يُوَسْوِسُ فِي صُدُورِ النَّاسِ مِنَ الْجِنَّةِ وَالنَّاسِ}، (ثلاث مرات).

💠أصبحنا وأصبح الملك لله، والحمد لله، لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير، ربِّ أسألك خير ما في هذا اليوم وخير ما بعده، وأعوذ بك من شر ما في هذا اليوم وشر ما بعده ربِّ أعوذ بك من الكسل وسوء الكبر، ربَّ أعوذ بك من عذابٍ في النار وعذاب في القبر”، وإذا أمسي قال ذلك أيضًا: “أمسينا وأمسي الملك لله”.

💠اللهم بك أصبحنا وبك أمسينا، وبك نحيا وبك نموت وإليك النشور”، وإذا أمسى فليقل: “اللهم بك أمسينا، وبك أصبحنا، وبك نحيا وبك نموت، وإليك المصير”.

💠اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت خَلَقتني وأنا عَبْدُك وأنا على عهدك ووعدك ما استطعت أعوذ بك من شر ما صنعت، أبوء لك بنعمتك علي وأبوء بذنبي فاغفر لي فإنه لا يغفر الذنوب إلا أنت”.

💠اللهم إني أصبحت أشهدك وأشهد حملة عرشك، وملائكتك وجميع خلقك، أنك أنت الله لا إله إلا أنت وحدك لا شريك لك، وأن محمداً عبدك ورسولك”، (أربع مرات).

💠اللهم ما أصبح بي من نعمة أو بأحد من خلقك فمنك وحدك لا شريك لك، فلك الحمد ولك الشكر”.

💠اللهم عافني في بَدَني، اللهم عافني في سمعي، اللهم عافني في بصري، لا إله إلا أنت، اللهم إني أعوذ بك من الكفر، والفقر، اللهم إني أعوذ بك من عذاب القبر لا إله إلا أنت”، (ثلاث مرات).

💠حسبي الله لا إله إلا هو عليه توكلت وهو رب العرش العظيم”، (سبع مرات).

💠اللهم إني أسألك العفو والعافية في الدنيا والآخرة، اللهم إني أسألك العفو والعافية في ديني ودنياي وأهلي ومالي، اللهم استر عوراتي وآمن روعاتي، اللهم احفظني من بين يديَّ ومن خلفي وعن يميني وعن شمالي ومن فوقي وأعوذ بعظمتك أن أغتال من تحتي”.

💠اللهم عَالِمَ الغيب والشَّهادة، فاطر السموات والأرض، رب كل شيء ومليكة، أشهد أن لا إله إلا أنت أعوذ بك من شر نفسي ومن شر الشيطان وشركه وأن اقترف على نفسي سوءًا أو أجُره إلى مسلم”.

💠بسم الله الذي لا يضرُّ مع اسمه شيء في الأرض ولا في السماء وهو السميع العليم”، (ثلاث مرات).

💠رضيت بالله رباً وبالإسلام ديناً وبمحمد صلى الله عليه وسلم نبياً” (ثلاث مرات).

💠يا حي يا قيوم برحمتك أستغيث أصلح لي شأني كُله ولا تَكِلْني إلى نفسي طرفة عين”.

💠أصبحنا وأصبح الملك لله رب العالمين، اللهم إني أسألك خير هذا اليوم: فتحه، ونصره، ونوره، وبركته، وهداه، وأعوذ بك من شر ما فيه وشر ما بعده”.

💠أصبحنا على فطرة الإسلام، وعلى كلمة الإخلاص، وعلى دين نبيَّنا محمد صلى الله عليه وسلم وعلى ملَّة أبينا إبراهيم حنيفاً مسلماً وما كان من المشركين”.

💠سبحان الله وبحمده” (مائة مرة).

💠لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير”، (عشر مرات أو مرة واحدة عند الكسل).

💠لا إله إلا الله وحده لا شريك له، له الملك وله الحمد وهو على كل شيء قدير. (مائة مرة إذا أصبح).

💠سبحان الله وبحمده عدد خلقهِ ورِضَا نفسِهِ وزِنُة عَرشِهِ ومِداد كلماته. (ثلاث مرات إذا أصبح).

💠اللهم إني أسألك علماً نافعاً، ورزقاً طيباً، وعملاً متقبلاً”، (إذا أصبح).

💠أستغفر الله وأتوب إليه”، (مائة مرة في اليوم).

💠أعوذ بكلمات الله التامات من شر ما خلق”، (ثلاث مرات إذا أمسى).

💠اللهم صل وسلم على نبينا محمد”، (عشر مرات).
DAARUS SALAFIYYAH NIGERIA.
Center for Islamic Source

https://chat.whatsapp.com/HjtgstUZbToJPGZx6ryODo

TELEGRAM
https://t.me/Daarulsalafiyyahnigeria

INSTAGRAM
https://www.instagram.com/p/CN_QN7wngAp/?igshid=g0j0r01fayke

FACEBOOK
https://www.facebook.com/Daarus-Salafiyyah-Nigeria-100488922194754/

21/05/2021
14/05/2021

Juma'at Mubarak

Photos from Sheikh Ja'afar Islamic School - Nigeria's post 12/05/2021

.
•═════❀💠❀═════•
•═════❀🏮❀═════•
.
•═════❀🏮❀═════•
Our Beloved Prophet *Muhammad* (PBUH) said to his uncle. (father’s brother) Abbas. (may Allah be pleased with him) that, Oh uncle shall I not give you Shall I not grant you Shall I not award you Shall I not do mercy on you When you do 10 things Allah will forgive your sins: of the future and of the past; new and old; those you have forgotten and those you did knowingly; big and small; hidden and revealed.

Then he (Sallallahu Alaihi wa ãlihi wassallam) explained the taught the way to pray Salatul Tasbeeh and then said. "Uncle, if you can pray this salah once a day, if you can not pray once a day then every Friday, and even if this is not possible then once a month and even if this is not possible then once a year and even if this is not possible then at least once in a lifetime (Abu’Dawood & Tirimzi)

This sallah helps to receive forgiveness from your life's smaller, bigger, voluntary, involuntary, newer, older, hidden, expressed and all kinds of sins.

Salatul Tasbih (صلاة تسبيح) is better known as Tasbeeh's Salat. Here, Tasbeeh means "Subhanallahi wal Hamdulillahi, wala Ilaha Illallahu, wallahu Akbar". In which salat those tasbeehs are read, that kind of salat is known as Salatul Tasbeeh. It is not like the mandatory five period of salats, but a special kind of salat. Muhammad advised his Ummahs to pray this salat for at least one time in their life.[1]

This salaat (Nafilah) is offered in four Raka'at at a time and can be read in any part of the day and night besides Zawal and Sunrise and Sunset makrooh times, keeping in mind the forbidden times for performing Salat (Nafilah).

The Tasbeeh to be read in Salaat-Tasbeeh:
"SUBHAANA ALLAHI WAL HAMDULILLAHI WA LAA ILAHA ILLAL LAAHU WALLAHU AKBAR "

HOW TO PERFORM SALATUL TASBEEH

This special salat consists of four Raka'ats.which are performed the same way as the other usual Raka'at, but the only difference is that this salat has 300 tasbihs in it.

Which are performed the same way as the usual Raka'at but the only difference is to recite 75 tasbihs per Raka'at that is 300 tasbihs in total.

Actual steps to perform the Salatut Tasbih

1) Once you stand for this special Salah,
and after reciting the Sana, "Opening prayer du'a"
( سُبْـحانَكَ اللّهُـم وَبِحَمْـدِكََ وَتَبارَكَ اسْمُـكَ وَتَعـالى جَـدُّكَ وَلا إِلهَ غَيْرُك)
SUB'HANAKALLAHUMMA, WA BI HAMDIKA, WA TABARAKA'SMUKA, WA TA'ALA JADDUKA, WA LA'ILAHA GHAIRUKA.

2) After reciting Fatiha and some other Surah,

Recite this tasbeeh (Subhanallahi, wal Hamdulillahii, wala Ilaha Illallahu, wallahuu Akbar) 15 times.

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.

3) During Rukuh, after saying prescribed
glorifications سَمِـعَ اللَّهُ لِمَـنْ حَمِـدَه Sami'allaahu liman hamidah. then read
سُبْحَانَ رَبِّيَ الْعَظِيمِ (ثلاث مرَّاتٍ)
"Subhaana Rabbiyal Azeem" 3 times.

Recite the tasbeeh 10 times

4) After standing up from Rukuh, recite the tasbih 10 times

5) In the first Sajada after glorifications

سُبْحَانَ رَبِّيَ الأَعْلَى (ثلاث مرَّاتٍ)
Subhaana Rabbiyal-A'laa. 3 times
then recite the tasbeeh 10 times

6) In the Jalsat (time between the Sajada) say:
رَبِّ اغْفِرْ لِي رَبِّ اغْفِرْ لِي Rabbighfir lee, Rabbighfir lee

then recite the tasbeeh 10 times

7) Again recite the tasbeeh 10 times in the second sujood before going to standing ) "JALSATIL ISTIRAHA

Repeat the same thing in 2nd 3rd and 4th rakaat in exactly the same way as in first one.

Counting of tasbihs in one ratat = (15+10+10+10+10+10+10)= 75. every Raka'at.

In four rakats = 75 × 4 = 300.

SPECIAL NOTES FOR SALAT-UL-TASBEEH:
1) Do not count loudly. It will break Sallah
2) Do not count on fingers or by holding a Bead Tasbih in hand. It is Makruh.
3) You may count by pressing the fingers as a reminder. For example if you are in Ruku'u. You may press pinky of your right hand first for the first count, then the finger next to it for second count, then the middle finger for third count, following this method untill you reach the pinky of left hand will give you an exact count of ten.

Use the same method in Qiyam, Sajadah and Jalasa.
4) If missed a count then make it up in the next posture. For example if forgot to recite Tasbeeh after Surah in Qiyam. Then you may recite Tasbeeh 20 times instead of 10 in Rukuh after "Subhaana Rabbiyal Azeem". Missed Tasbeeh cannot be recited in Qiyam after ruku'u and Jalasa between Sajadah. If you missed the Tasbeeh in Ruku then recite 20 in the first Sajadah instead of the Qiyam after rukuh.

Similarly if missed the Tasbeeh in first Sajadah then do not make it up in Jalasa. Instead recite missed Tasbeeh in the second Sajadah. If Tasbeeh has been missed in last sajdah of second or fourth Raka'ah then you can recite the missed ones before Attahiyat in Qaidah.

5) If you miss a wajib in Sallah and have to do Sajdah Sahaw. You dont have to recite Tasbeeh in Sajdah sahoo, since the 300 count has been estalished. But if you had missed Tasbeeh in any of the postures and remeber it now.
Then you may recite the missed Tasbeeh in Sajdah Sahaw now.

6) It is preferable to recite after Suratul Fatiha Suratul Kaãfiroon, (qul ya aiyuhal Kafiroon) in the first rakaat ’,

Suratul Fatiha & Suratul Ekhlas. (Qul huwAllah-hu ahd) the second raka’,

Suratul Fatiha & Suratul Falaq, (QUL A UDHU BIRABBI FALAQ) in the third rakaat’.

Suratul Fatiha & Suratun Nãss (QUL A UDHU BIRABBINNASS) in the fourth Raka'at.

If one does not remember these surah they can recite the ones they prefer.

May Allah accept this dua’ (supplication) for the sake of the trustworthy PROPHET MUHAMMAD (Allah’s Grace & Peace be upon Him).

Written by Abu Hafs Assalafiy,
Tuesday Ramadan 1442 A.H
11-05-2021. 10:27Am.

More information :-

Whatsapp +2348037767673.

FACEBOOK
https://www.facebook.com/Sheikh-Jaafar-Islamic-School-Nigeria-125979285463510/

TELEGRAM
https://t.me/sheikhjaafarislamicschoolnigeria

INSTAGRAM
sheikhjaafarislamicschoolnigeria

Photos from Sheikh Ja'afar Islamic School - Nigeria's post 12/05/2021

•═════❀🏮❀═════•
*SALATUT TASBEEH*
•═════❀🏮❀═════•

idan mutum yayi ta za'a gafarta masa dukkan zunuban sa kanana da manya, tsoho zunubi da sabo, da wanda kayi kana sane da wanda baka sane, da wanda ka manta dashi da wanda zaka iya tunawa, da wanda kayi a boye da wanda kayi shi a fili. duk Allah (SWA) Zai gafarta maka gaba daya.

Shugaban mu Annabi Muhammad tsira da aminci su tabbata a gareshi yake gayawa baffans Abbass (RA) cewa: Ya baffan idan ka samu dama ka ringa yin Salatut tasbeeh a kullum, idan bai samu ba ka ringa yi sau daya sati, idan bai samu ba ka ringa yi sau daya a wata, idan bai samu ba ka ringa yi sau daya a shekara kai idan ma duk hakan bai samu ba to mafi karanci ka samu kayi koda sau daya ne a rayuwarka. ( Abu Dawud da Tirmizi)
•═════❀💠❀═════•
YANDA AKE YIN SALATUT TASBIHI.
•═════❀💠❀═════•
Raka'o'i huɗu ce da sallama ɗaya, ba kuma tare da an yi zaman tahiya ta tsakiya ba, wato tahiyar bayan raka'o'i biyu..

Da farko idan an tashi yin sallar, bayan Niyya sai a karanta Addu'ar Bude sallah, wato:
(سُبْـحانَكَ اللّهُـم وَبِحَمْـدِكََ وَتَبارَكَ اسْمُـكَ وَتَعـالى جَـدُّكَ وَلا إِلهَ غَيْرُك)
SUB'HANAKALLAHUMMA, WA BI HAMDIKA, WA TABARAKA'SMUKA, WA TA'ALA JADDUKA, WA LA'ILAHA GHAIRUKA.

Ana karanta Fatiha da surar da ta sawwaka a kowacce raka'a cikin raka'o'i huɗu da ake yi.

Da zaran an kammala karatun Fatiha da sura, kafin a kai zuwa ruku'i, a dai yanayin tsayuwar da mai Sallah yake yi lokacin karatun sallah, sai a karanta:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLãhu wal Lãhu Akbar Sau goma sha biyar (15)

Sannan sai a yi ruku'i, bayan an yi tasbihin ruku'i da aka saba, سُبْحَانَ رَبِّيَ الْعَظِيمِ (ثلاث مرَّاتٍ)
"Subhaana Rabbiyal Azeem" Sau 3

sannan a karanta tasbeeh:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10).

bayan an ɗago daga ruku'i, bayan ance:
سَمِـعَ اللَّهُ لِمَـنْ حَمِـدَه....Sami'allahu liman hamidahu.
sai ayi addu'ar dagowa daga ruku'u:
HAMDAN KATHEERAN DAYYIBAN MUBARAKAN FEEH.

Sannan sai karanta tasbeeh:

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر.
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)

Bayan haka sai a tafi zuwa sujjada, bayan an yi tasbihin da aka saba yi a cikin sujjada, سُبْحَانَ رَبِّيَ الأَعْلَى (ثلاث مرَّاتٍ)
Subhaana Rabbiyal-A'laa. Sau 3

sai a karanta:

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر

SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

Bayan haka kuma, sai a ɗago daga sujjada, bayan an yi addu'ar da aka saba yi tsakanin sujjada guda biyu,
رَبِّ اغْفِرْ لِي رَبِّ اغْفِرْ لِي Rabbighfir lee, Rabbighfir lee

sai a karanta:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر
SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

Sannan sai a tafi sujjada ta biyu, a yi tasbihin da aka saba yi a sujjada,

sannan sai a karanta:

سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر

SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

Sannan sai a ɗago daga sujada, a tankwashe ƙafa a ɗan yi zaman hutu kaɗan tsakanin ɗagowa daga sujjada da miƙewa, Jalsatil istiraha.

sannan a karanta:
سبحان الله والحمد لله ولا إله إلا الله والله أكبر

SubhanalLahi wal Hamdu lilLahi wa La'ilaha illalLahu wal Lahu Akbar Sau goma (10)..

idan muka duba zamuga tasbihin da mukayi a cikin raka'a ɗaya ya kai sau saba'in da biyar (75) kenan..

Lissafin tasbihin da aka yi a raka'a daya = (15+10+10+10+10+10+10)= 75. a kowacce raka'a.

a cikin raka'o'i hudu = 75 × 4 = 300.

To haka za'a cigaba da yi a sauran raka'o'i ukun da s**a rage, wanda idan aka gama za'a ga an sami tasbihi 300 kenan a cikin raka'o'i huɗu...

Allah (SWA) Ya amsa mana dukkannin ibadun mu.

Rubutawa Abu Hafs Assalafiy,
Talata, Ramadan 1442 A.H
11-05-2021. 10:27Am.*

Don karin bayani:-

Whatsapp +2348037767673.

FACEBOOK
https://www.facebook.com/Sheikh-Jaafar-Islamic-School-Nigeria-125979285463510/

TELEGRAM
https://t.me/sheikhjaafarislamicschoolnigeria

INSTAGRAM
sheikhjaafarislamicschoolnigeria

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address

Kano
700225

Opening Hours

Monday 14:00 - 18:00
Tuesday 14:00 - 18:00
Wednesday 14:00 - 18:00
Friday 14:00 - 18:00
Saturday 07:00 - 17:00
Sunday 07:00 - 17:00