03/09/2024
TARO!!! TARO!!!! TARO!!!
KUNGIYAR TSOFAFFIN DALIBAN
MADARASATU LIMAN ILIYASU LITAHFIZIL QUR'AN TUDUN WADA NASARAWA L.G
ASSALAMU ALAIKUM
A madadin shugaban
tsofaffin malamai da daliban wannan makaranta mai Albarka muna sanar da 'yan uwa gagarumin taro wanda tashirya domin murna da kuma godiya Ga Allah abisa nasarar da wannan makaranta ta samu na kyautar ginan niyar makarantar nan dake layin zirin gaza wanda a yanzu haka makarantar an dankata a hannun shugaban makarantar.
Don hakane muke kira ga duk wani wanda yasan ya taba wannan makaratar da yakasance agurin wannan taron mazan mu da matan mu, bamu daukewa kowaba, Halartar wannan taron namu.
RANA: LAHADI 8/9/2024
LOKACI:4:00 pm
WURI: HARABAR MAKARANTA
WANDA YAJI YASANAR DA WANDA BAI JIBA