15/07/2023
Assalamualaikum warahmatullahi wa barakatuhu, al'umar wannan gida mai albarka, fatan kowa Yana lpy.
Bayan haka Muna sanar da kowa cewa Idan Allah ya kaimu ranar lahadi Mai zuwa 16/07/2023 zamu gudanar da taron barka da sallah.
Zaa gudanar da taron ne kamar yadda aka Saba a asibitin Sha-katafi na Tudun Bojuwa kusada Kunya chemist.
Lokaci Karfe 04:30pm.
Muna roqon jamaa dasu bayarda hadin kai wajen halartar wannan taro domin Yanada matuqar muhimmanci, kuma dan Allah Wanda yagani yasanar da Wanda bai ganiba
Mungode Allah ya bada ikon zuwa Ameen
Sanarwa Yusuf Garba PRO.