Magana ta gaskia daga bakin malam
Garin Kano jiya da yau
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Garin Kano jiya da yau, College & University, Gwale local government, Kano.
Allah gafarta malam 😅
27/09/2023
Wannan shafi yana taya É—aukackin Al'ummar musulmi murnar zagayowar haihuwar shugaban halitta Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama. Allah ya qarawa Annabi wasila da fadila fil'jannati
02/08/2023
Shin ko kunsan...?
Shin ko kunsan hikimar kiran sallah a kunnen sabon Jariri ?
Ko kunsan dalilin da yasa Manzon Rahama ya umarce mu da muyi kiran sallah akunnen jariri na dama, mukuma yi Iƙamah a kunnen sa na Hagu?
Al'amari ne me matuqar É—imautarwa!
Haƙiƙa a ƙa'ida dazarar an kira sallah ake tada Iƙamah da an tada iƙamah ake kabar ta sallah!
Ko kun kula sallar jana'iza ana yin tane babu kiran sallah ballantana Iƙamah!
Tsarki ya tabbata ga Ubangiji da shar'anta mana kiran sallah da Iƙamah a lokacinda Yaro yake sabo, ya sanya kabarta sallah bayan ya mutu😓
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Website
Address
Gwale Local Government
Kano