Zam-Zam Islamic College

Zam-Zam Islamic College Strong Minds, Noble Hearts. Founded by Shaikh Aminu Daurawa, an integrated Islamic boarding & day college in Kano. Classes of 24.

Qur'an, Arabic and the full Nigerian curriculum, Primary to SSS.

A yau Alhamis 20 ga Agusta, 2026 ɗaliban Daura na Zam-Zam Islamic College sun kai Ziyarar Shaƙatawa Kano City Mall, Mand...
20/08/2026

A yau Alhamis 20 ga Agusta, 2026 ɗaliban Daura na Zam-Zam Islamic College sun kai Ziyarar Shaƙatawa Kano City Mall, Mandawari, Kano.

The Senior Management Team (SMT) of Zam-Zam Islamic College, Kano, held its meeting today, Thursday, 20th August 2026, a...
20/08/2026

The Senior Management Team (SMT) of Zam-Zam Islamic College, Kano, held its meeting today, Thursday, 20th August 2026, at the School Conference Room to discuss preparations for the forthcoming academic session.

Reported by,
Zamzam Online TV





Ajin القاعدة النورانية tare da ɗaliban Daurar Shekarar Karatu ta 2025/2026.Koyarwa: Sheikh Jabir Shugaban Yahya
19/08/2026

Ajin القاعدة النورانية tare da ɗaliban Daurar Shekarar Karatu ta 2025/2026.

Koyarwa: Sheikh Jabir Shugaban Yahya

Har yanzu ana nan ana Daura a Zam-Zam Islamic College, Kano, kuma ƙofar ɗaukar ɗalibai a buɗe take.Domin neman ƙarin bay...
15/08/2026

Har yanzu ana nan ana Daura a Zam-Zam Islamic College, Kano, kuma ƙofar ɗaukar ɗalibai a buɗe take.

Domin neman ƙarin bayani a duba flyer ɗin ta take ƙasa👇👇

Ɗaliban Daura na Zam-Zam Islamic College, Kano sun kai Ziyara Jami'ar Bayero dake Kano domin ganawa da manyan Farfesoshi...
15/08/2026

Ɗaliban Daura na Zam-Zam Islamic College, Kano sun kai Ziyara Jami'ar Bayero dake Kano domin ganawa da manyan Farfesoshi da kuma jin shawarwari daga bakin su. Sannan Ɗaliban sun je Gidan Rediyo da Talabijin na Jami'ar domin ƙarin ilimi akan yadda ake gudanar da shirye-shiryen Gidan Rediyo da Talabijin.

Sannan sun samu zarafin yin magana a Rediyon, tare da zagaye dukkanin ɓangarorin Gidan.

Rahoto,
Zamzam Online TV



Satin Farko kuma Rana ta Biyar kenan ta gabar da Daurar Shekara ta 2026 Zam-Zam Islamic College.Kuma har yanzu ana da da...
13/08/2026

Satin Farko kuma Rana ta Biyar kenan ta gabar da Daurar Shekara ta 2026 Zam-Zam Islamic College.

Kuma har yanzu ana da damar kawo ɗalibai.

Hukumar Makaranta.

The Senior Management Team (SMT) of Zam-Zam Islamic College, Kano, is currently holding a meeting to discuss and prepare...
13/08/2026

The Senior Management Team (SMT) of Zam-Zam Islamic College, Kano, is currently holding a meeting to discuss and prepare for the upcoming 2026/2027 Academic Session.

The meeting is being attended by key members of the College’s management team, including the Director General, Director of Academics, Director of Human Resources and Development, Director of Administration and General Services, Head of Tahfiz, Principal, Student Affairs Officer, Head of Adult Section, and other SMT members.

The meeting focuses on strategic planning, reviewing priorities, and ensuring adequate preparation for a successful and productive 2026/2027 academic session.

Reported by,
Zam-Zam Online TV.
13th August, 2026 C.E.

Har yanzu ana nan ana ɗaukar ɗalibai na Daurar Shekarar Karatu ta 2025/2026.Domin neman ƙarin bayani a tuntuɓi lambobin ...
13/08/2026

Har yanzu ana nan ana ɗaukar ɗalibai na Daurar Shekarar Karatu ta 2025/2026.

Domin neman ƙarin bayani a tuntuɓi lambobin da suke jikin flyer👇👇👇

Zam-Zam Islamic College,  Kano Daura Summer 2025/2026.
08/08/2026

Zam-Zam Islamic College, Kano Daura Summer 2025/2026.

Address

No. 554 Yar Akwa Darmanawa Tarauni LGA
Kano
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zam-Zam Islamic College posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zam-Zam Islamic College:

Shortcuts

Share

Category