HAUSA BEST TV auwalu nass

HAUSA BEST TV auwalu nass

Share

06/03/2024
06/03/2024

Na Cika Alƙawarin Sayar Da Siminti Naira Dubu 3,500 – Cewar BUA

BUA ya tabbatarwa 'yan Najeriya cewa, ya cika alƙawarinsa na sayar da siminti kan farashin Naira dubu 3,500.

Mai magana da yawun rukunin kamfanonin BUA Mr. Timothy Sogbeinde, shine ya bayyana haka don wanke kansu a idon 'yan Najeriya bisa zargin da 'yan ƙasar ke musu na rashin cika alƙawuran sayar da siminti kan farashin kuɗi Naira dubu 3,500.

Hakazalika babban daraktan kamfanin BUA Mr Kabiru ya ce, haƙiƙa sun sayar da siminti kan farashin Naira dubu uku har na tsawon watanni 3 cif-cif

12/11/2020

HAUSA best TV tv che wadda taxarche kowa che TV saboda Ana daura Sabin vidio na HAUSA da labaran kowa da kowa Dan subscribe sannan kayi Mana like mungode

12/11/2020

Dan Allah kuyi hakuri kudan na Mana subscribe domin nanar day ku sobon shirinmu da xarar mundaura

12/11/2020

Dan kuyi hakuri kudanna Mana subscribe domin sanar da ku sabon shirinmu mungode

12/11/2020

Kutafi YouTube channel din my mai suna HAUSA best TV kudanna subscribe
Mungode

11/11/2020
Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00