Dtrader

Dtrader

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dtrader, Abuja.

17/01/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Jagadish Sahu, Anas S P Umar

12/01/2026

Wannan Itace Shekarar da Zaku Fara samun $1, $10, $100, $1K, $10K, $100K taka ...
Ci gaba da


12/01/2026

He did $50,000 in one trade 😱😱😱.
You and I can do it too.


12/01/2026

If There's A Trader In Your House....
Be Patient, That's A Future Millionaire.
゚viralシfypシ゚

11/01/2026

Ka samu wanda zai koyar da kawai da kai tsakani da Allah ba ba😎...



28/12/2025

2026 ba na masu rauni bane.
Ba na yan c**a bane.
Ba na masu jiran signal bane.

Ko ka koyi discipline,
ko kasuwa ta wulakanta ka kamar da.

A 2026:
❌ Babu overtrading
❌ Babu ramuwar gayya bayan stop loss
❌ Babu kuka
❌ Babu zargin market makers

A wannan shekarar:
⚔️ Ka bi tsarin ka kamar doka
⚔️ Ka yanke asara da wuri, babu tausayi
⚔️ Ka jira setup na gaskiya, ko da zai dauki makonni
⚔️ Ba ka bukatar yabo — sakamako naka zai yi magana

Ka daina yaudarar kanka.
Kasuwa ba ta damu da matsalarka, kudin haya, ko burinka.

**Ko ka yi trading kamar kwararre,
ko kasuwa ta hukunta ka kamar dan c**a.**

2026 yaki ne.
Discipline makami ne.
Hakuri garkuwa ne.
Ex*****on komai ne. 💣📉📈

03/12/2025

result🥰😍

03/12/2025

One of my best SETUP.
゚viralシ

29/11/2025

Shekara da shekaru kana cikin market,
amma har yanzu kuna jiran wani ya baku signal , ya ce muku “buy” ko “sell.”
bro who do you this? 😭
゚viralシ

26/09/2025

Forget prediction.
If you don’t understand the market, you’ll keep donating money.
Trading is not magic, it’s skill.
Either you know what you’re doing, or the market will remind you brutally.

18/09/2025

At some point you must leave demo and go live.
Demo will never give you the real emotions, the real pressure, or the real discipline you need.
Stop hiding in demo , that’s not trading, that’s practice.
Growth begins when you face the market with real risk.

17/09/2025

No one feels more pressure than a trader who’s starting to fear they may never become profitable.
゚viralシ

Want your school to be the top-listed School/college in Abuja?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Culinary Team

Attire

Website

Address


Abuja