03/04/2026
Assalamu alaikum.
Muna sanarwar cigaba da darusanmu bayan hutu da muka yi.
Zamu cigaba da darusan namu daga ranar lahadi insha Allah, ga jadawalinmu nan a hoto.
Domin yad'a ilimi imam Khalid institute
03/04/2026
Assalamu alaikum.
Muna sanarwar cigaba da darusanmu bayan hutu da muka yi.
Zamu cigaba da darusan namu daga ranar lahadi insha Allah, ga jadawalinmu nan a hoto.
Assalamu alaikum.
Yau -Sakamakon uzuri- ba zamu samu damar gabatar da karatun littafin JAZARIYYAH ba.
13/01/2026
Assalamu alaikum.
Muna sanar da al'ummar Musulmi cewa: yau ne zamu fara karatun littafin ALƘAWANINUL FIƘHIYYAH na Ibnu Juzaiyyinil kalby insha Allah, a dakin karatunmu (Ma'ahadul Imam khalid) Dawakiji DKD Kano Nigeria.
Allah muke roƙo ya krba dg gre mu, ya jiƙan iyaye, kakani da malamanmu.
22/12/2025
Assalamu alaikum jama'a!
Allah ya kawo mu, yau ma zamu fara karantar da littafin nan mai dimbin albarka, wanda na karantar da shi sau biyu a rayuwa, yanzu kuma zamu yi karo na uku insha Allah.
Ina kira ga wadanda s**a halarci ko bibiyi wadancan karatun cewa: su yi kokarin bibiyar wannan, domin ban aminta da abinda ya gabata a baya ba, sakamakon kusakuran fassara, takaita bayani da wargin da aka shigar.
Ina rokon Allah ya karba daga gare mu, ya jikan iyaye, kakani da malamanmu.
Abu ummul-fadl
Khalid Umar Dawakiji
Gabatarwa, game da shirye-shiryen tsangayar imam Khalid, da ke Unguwar juma Dawakiji dawakin Kudu l.g Kano| Nigeria.
23/08/2025
ADDININ MUSULUNCI, ADDININ ALLAH NE
Ha'incin Sarakunan Gargajiya, Munafurcin Manyan Gari, Mutuwar Zuciyar Malamai Da Wautar Mabiya A Garuruwanmu, Sun Hana Gudanar Da Bautar Allah Bisa Tsarin Koyarwar Addini, Amma Basu Isa Su Hana Kyautata Bautar A Wasu Garuruwan Ba.
Dubi Yadda Kasar Malesiya Mai Albarka, Ta Sanya Dokar Daurin Shekaru Biyu, Tare Da Tarar Kudade Fiye Da Maliyan, Akan Duk Wanda Baya Zuwa Sallahr Jumu'a.
Mu Kuwa A Garuruwanmu, Shuwagabannin Ne Suke Hana Zuwa Sallahr Juma'ar A Fakaice.
1_Ha'incin Sarakai, Shine Yake Nada Limamai, Ba Cancantar Ilimi Ba, Za'a Nuna Muku Cewar: An Yi Jarrabawa, Amma Karya Ne, Wanda Sarakai Suke So, Shine Liman.
2_Kwadayin Abin Duniya Daga Wajen Wadanda Ake Yiwa Kallon Malamai, Shikenan Sabida Ubanshi Malami Ne, Wai Shima Dole A Kira Shi Malam, Ya San Bashi Da Ilimi, Amma Ya Karbi Limanci Sabida Kudin Da Ake Biya A Karshen Wata, Goron Suna Da Kudin Aduwa Ranar Daurin Aure.
3_Tsabagen Munafurcin Manyan Gari, Suna Kallo Za'a Dauko Bakin Jahili, Maciyin Haramun, Me Zamba-cikin-aminci, Me Cin Kudin-ruwa, Farka, Daduro Ko Dan Luwadi, A Nada Shi Limanci Sabida Ya Baiwa Dagaci Cin-hanci Ko Ya Aura Mishi Diyarshi, Amma Suyi Shiru, Wai Suna Gudun Zagi.
4_Su Kuwa Wawayen-gari, Ba Komai Suke Yiwa Mutum Ba, Face Ingiza Mai Kantu, In Ka Ga Sun Goya Maka Baya, To Lalle Wautarku Daya, In Kuwa Ka Ga Ba Sa Tare Da Kai, To Kai Nagari Ne, Domin Wawaye Ba Sa Taba Bin Managarci.
Ku Isar Musu Da Sakonmu, Kafin Mu Je Gaban Mai Al'arshi.
05/08/2025
Kullum Kara Rikirkita Sha'anin Addini Ake Yi A Yankinmu, Sai Ka Rasa Ina Zaka Je Don Samun Sassauci.
Kwadayi Da Karancin-shina Ya Addabi Malaman.
Suna Ta Tafka Uban-kure Da Sunan Gyara, Sabida Karancin-shina, Girman-kai Ya Hana Su Komawa Makaranta.
Son-rai Da Rashin Tuna Ranar Tsaiwa, Yasa Sarakai Da Masu Mulki Sun Yi Watsi Da Yunkurin Kawo Gyara Cikin Sha'anin Addini, Kujerunsu Sun Fi Addininsu.
Sakarci Da Tsoro, Ya Hana Mabiya Yunkurin Tabukawa Don Sanya Kwarya A Gurbinta.
Matasansu Kuma Wauta Tayi Yawa, Basu San Ina Suke Ba, B***e Inda S**a Dosa.
Abu Ummul-fadl
Khalid Umar Dawakiji
27/06/2025
Godiya ta tabbata ga Allah, bisa ni'imar kammala karatun littafin , NA ALLAMAH: SHIHABUDDIN, ABDURRAHMANIL (ASKARI) cikin darusa 180
Ranar farawa: Juma'a=03/07/1443 = 04/02/2021.
Ranar dakatarwa: Jama'a=02/01/1447 = 27/06/2025.
👇👇👇👇👇👇👇👇
001_https://t.me/Abulfadll/1136
002_https://t.me/Abulfadll/1146
003_https://t.me/Abulfadll/1157
004_https://t.me/Abulfadll/1172
005_https://t.me/Abulfadll/1197
006_https://t.me/Abulfadll/1215
007_https://t.me/Abulfadll/1235
008_https://t.me/Abulfadll/1248
009_https://t.me/Abulfadll/1269
010_https://t.me/Abulfadll/1330
011_https://t.me/Abulfadll/1373
012_https://t.me/Abulfadll/1383
013_https://t.me/Abulfadll/1391
014_https://t.me/Abulfadll/1415
015_https://t.me/Abulfadll/1426
016_https://t.me/Abulfadll/1440
017_https://t.me/Abulfadll/1457
018_https://t.me/Abulfadll/1469
019_https://t.me/Abulfadll/1479
020_https://t.me/Abulfadll/1491
021_https://t.me/Abulfadll/1506
022_https://t.me/Abulfadll/1524
023_https://t.me/Abulfadll/1536
024_https://t.me/Abulfadll/1548
025_https://t.me/Abulfadll/1573
026_https://t.me/Abulfadll/1602
027_https://t.me/Abulfadll/1616
028_https://t.me/Abulfadll/1642
029_https://t.me/Abulfadll/1662
030_https://t.me/Abulfadll/1675
031_https://t.me/Abulfadll/1687
032_https://t.me/Abulfadll/1701
033_https://t.me/Abulfadll/1722
034_https://t.me/Abulfadll/1735
035_https://t.me/Abulfadll/1748
036_https://t.me/Abulfadll/1776
037_https://t.me/Abulfadll/1808
038_https://t.me/Abulfadll/1839
039_https://t.me/Abulfadll/1850
040_https://t.me/Abulfadll/1865
041_https://t.me/Abulfadll/1888
042_https://t.me/Abulfadll/2005
043_https://t.me/Abulfadll/2022
044_https://t.me/Abulfadll/2034
045_https://t.me/Abulfadll/2046
046_https://t.me/Abulfadll/2058
047_https://t.me/Abulfadll/2076
048_https://t.me/Abulfadll/2086
049_https://t.me/Abulfadll/2096
050_https://t.me/Abulfadll/2104
051_https://t.me/Abulfadll/2119
052_https://t.me/Abulfadll/2131
053_https://t.me/Abulfadll/2137
054_https://t.me/Abulfadll/2160
055_https://t.me/Abulfadll/2172
056_https://t.me/Abulfadll/2184
057_https://t.me/Abulfadll/2196
058_https://t.me/Abulfadll/2211
059_https://t.me/Abulfadll/2222
060_https://t.me/Abulfadll/2232
061_https://t.me/Abulfadll/2244
062_https://t.me/Abulfadll/2256
063_https://t.me/Abulfadll/2266
064_https://t.me/Abulfadll/2276
065_https://t.me/Abulfadll/2288
066_https://t.me/Abulfadll/2303
067_https://t.me/Abulfadll/2320
068_https://t.me/Abulfadll/2331
069_https://t.me/Abulfadll/2343
070_https://t.me/Abulfadll/2355
071_https://t.me/Abulfadll/2367
072_https://t.me/Abulfadll/2379
073_https://t.me/Abulfadll/2391
074_https://t.me/Abulfadll/2404
075_https://t.me/Abulfadll/2412
076_https://t.me/Abulfadll/2422
077_https://t.me/Abulfadll/2432
078_https://t.me/Abulfadll/2443
079_https://t.me/Abulfadll/2453
080_https://t.me/Abulfadll/2464
081_https://t.me/Abulfadll/2474
082_https://t.me/Abulfadll/2484
083_https://t.me/Abulfadll/2494
084_https://t.me/Abulfadll/2505
085_https://t.me/Abulfadll/2516
086_https://t.me/Abulfadll/2549
087_https://t.me/Abulfadll/2551
088_https://t.me/Abulfadll/2551
089_https://t.me/Abulfadll/2561
090_https://t.me/Abulfadll/2569
091_https://t.me/Abulfadll/2613
092_https://t.me/Abulfadll/2621
093_https://t.me/Abulfadll/2623
094_https://t.me/Abulfadll/2631
095_https://t.me/Abulfadll/2633
096_https://t.me/Abulfadll/2637
097_https://t.me/Abulfadll/2639
098_https://t.me/Abulfadll/2647
099_https://t.me/Abulfadll/2649
100_https://t.me/Abulfadll/2655
101_https://t.me/Abulfadll/2655
102_https://t.me/Abulfadll/2655
103_https://t.me/Abulfadll/2655
104_https://t.me/Abulfadll/2655
105_https://t.me/Abulfadll/2683
106_https://t.me/Abulfadll/2691
107_https://t.me/Abulfadll/2693
108_https://t.me/Abulfadll/2693
109_https://t.me/Abulfadll/2707
110_https://t.me/Abulfadll/2718
111_https://t.me/Abulfadll/2718
112_https://t.me/Abulfadll/2728
113_https://t.me/Abulfadll/2740
114_https://t.me/Abulfadll/2757
115_https://t.me/Abulfadll/2759
116_https://t.me/Abulfadll/2776
117_https://t.me/Abulfadll/2778
118_https://t.me/Abulfadll/2795
119_https://t.me/Abulfadll/2795
120_https://t.me/Abulfadll/2795
121_https://t.me/Abulfadll/2840
122_https://t.me/Abulfadll/2840
123_https://t.me/Abulfadll/2856
124_https://t.me/Abulfadll/2858
125_https://t.me/Abulfadll/2870
126_https://t.me/Abulfadll/2872
127_https://t.me/Abulfadll/2872
128_https://t.me/Abulfadll/2890
129_https://t.me/Abulfadll/2909
130_https://t.me/Abulfadll/2911
131_https://t.me/Abulfadll/2927
132_https://t.me/Abulfadll/2929
133_https://t.me/Abulfadll/2945
134_https://t.me/Abulfadll/2947
135_https://t.me/Abulfadll/2961
136_https://t.me/Abulfadll/2963
137_https://t.me/Abulfadll/2981
138_https://t.me/Abulfadll/2983
139_https://t.me/Abulfadll/2998
140_https://t.me/Abulfadll/3000
141_https://t.me/Abulfadll/3018
142_https://t.me/Abulfadll/3020
143_https://t.me/Abulfadll/3034
144_https://t.me/Abulfadll/3036
145_https://t.me/Abulfadll/3048
146_https://t.me/Abulfadll/3050
147_https://t.me/Abulfadll/3064
148_https://t.me/Abulfadll/3066
149_https://t.me/Abulfadll/3074
150_https://t.me/Abulfadll/3076
151_https://t.me/Abulfadll/3095
152_https://t.me/Abulfadll/3097
153_https://t.me/Abulfadll/3097
154_https://t.me/Abulfadll/3097
155_https://t.me/Abulfadll/3097
156_https://t.me/Abulfadll/3130
157_https://t.me/Abulfadll/3146
158_https://t.me/Abulfadll/3152
159_https://t.me/Abulfadll/3175
160_https://t.me/Abulfadll/3175
161_https://t.me/Abulfadll/3243
162_https://t.me/Abulfadll/3245
163_https://t.me/Abulfadll/3255
164_https://t.me/Abulfadll/3257
165_https://t.me/Abulfadll/3265
166_https://t.me/Abulfadll/3267
167_https://t.me/Abulfadll/3267
168_https://t.me/Abulfadll/3267
169_https://t.me/Abulfadll/3285
170_https://t.me/Abulfadll/3287
171_https://t.me/Abulfadll/3295
172_https://t.me/Abulfadll/3297
173_https://t.me/Abulfadll/3305
174_https://t.me/Abulfadll/3307
175_https://t.me/Abulfadll/3320
176_https://t.me/Abulfadll/3322
177_https://t.me/Abulfadll/3326
178_https://t.me/Abulfadll/3328
179_https://t.me/Abulfadll/3338
180_https://t.me/Abulfadll/3340
Muna rokon Allah ya karba daga gare mu, ya gafartawa iyaye, kakani da malamanmu.
MALANTA A KASAR HAUSA
Wata Jarrabawa Da Aka Yiwa Mutanen Yankinmu Cikin Addininsu Tana Ci Min Tuwo A Kwarya.
Da Farko Dai Malanta Iri Uku Ce In Ji Malam Khidir Muhammad Dawakiji Yace: Akwai
1_Malami A Wurin Allah, Wannan Shi Yafi Kowa Shiga Ha-u-la-i A Wurin Mutane.
2_Malamin Da Ya Nada Kanshi Malanta, Wannan Kullum Cikin Bacin-rai Yake Da Zarar Ya Ga Wanda Baya Risina Mishi.
3_Malami A Wurin Jahilan-gari, To Wannan Shi Yafi Kowa Samun Girmamawa Da Darajtawa A Tsakanin Gama-gari.
Toh, Allah Ya Kyauta!!! A Kowacce Irin Malanta Ka Dauka Daga Cikin Ukun Da Na Ambata, Zaka Ga Yawancin Yayan Malaman Basa Mai-da-hankali Wajen Karatu Yayin Da Iyayensu Suke Da Rai, Amma Da Zarar Uban Ya Takwarkwashe Ko Ya Mutu, Sai Kaga Yayan Nan Nasu Da S**a Ki Karatu, Suna Matsowa Wai Gadon Ubansu Zasu Yi, Su Yi Ta Cin-zarafin Daliban Iyayen Nasu, Wai Su Ba Yayan Malamai Ba Ne.
Ah!? Yo In Ba Yayan Malamai Ba Ne, Ai Dai Sun Yi Karatun Koh? To Me Ye Matsalar Kuma? Ku Kun Ki Karatun Iyayenku, Amma Kuna Son Kujerun Su Sabida Ranar Fidda'u Ko?
Allah Ya Sauwake, Dole Mu Tashi Mu Yaki Wannan Tunanin, In Dan Malami Yayi Karatu Ya Zama Malami, In Yaki Karatu Kuwa Babu Yadda Za'a Yi A Zuba Mishi Ido Yana Raina Hankalin Mutane.
Sarakai, Gwabnatoci, Dattawa Da Masu Hange, Dole Ku Gyara, In Kun Ki Kuma Za'a Gyara Ko Kun So Ko Kun Ki, Jagoranci Fa Ba Barikanci Ba Ne.
IN DA RANKA KA SHA KALLO!!!
Yau Kuma Mummunan Harin Yahudawa Akan Iraniyawa Aka Wayi Gari Dashi, Inda Yahudawan S**a Kai Farmakin Ba-zata Kan Manyan Jagororin Soji Da Malaman Kere-keren Makamai Masu Linzami.
Haka Fa Duniyar Take, Kullum Masu Mulki Suna Cikin Yake-yake Don Duniyarsu, Kamar Yadda Kullum Malamai Kuma Suke Cikin Mayar Da Martani Ga Lalatattun Tunani Da Kudurce-kudurce.
Shi Yasa Nake Mamakin Wanda Yake Cewa Wai: “a Hada Kai, A Dena Zagin Juna, Duk Akan Gaskiya Muke”
Gaskiya Wannan Maganar, Duk Wanda Yayi Ta, To Bai San Karfin Iko Da Gwanintar Allah Ba, Kuma Bashi Da Adalcin Magana, Kamar Yadda Bashi Da Wayewar Sauraro.
Allah Ya Fada Cikin Alkur'aninshi Mai Girma: Ba Zasu Gushe Ba Suna Sabani, Sai Wanda Allah Ya Jikansu” Ai Kuwa Ba Kowa Allah Yake Jin-kai Ba, Kamar Yadda Yace: “wani Sashi Aljanna Wani Sashi Kuma Cikin Maruriya”
Don Haka, Dole Mu Mayarwa Juna Martani Matukar An Kaucewa Tsarin Allah, Sannan Batun Zagi Kuwa, Babu Inda Karatu Ya Koyar Da Zagin Mutane, In Kaji Mutum Yana Zagi, Wannan Rashin Tarbiyyarshi Ne Ya Kai Shi, Ba Karatu Ba, Cewar Duk Akan Gaskiya Muke Kuwa, Shine Babban Zalunci, Ta Yaya Ababe Biyu Masu Karo Da Juna, Zasu Zama daidai!?!?!?
Hadin Kai Kuwa Baya Iyuwa Sai Zukata Sun Hadu, In Ba Haka Ba, Hadin Kai Sai Dai Na Munafukai.
DUK WANDA ZAI YI MAGANA, YA FADI GASKIYA, BISA ILIMI, CIKIN MUTUNTAWA, BISA TSARI A YAYIN BUKATA, WANNAN SHINE ABINDA ZAI TSERARWA MUTUM ALFARMARSHI.