JY FANS

JY FANS Ya Ubangiji Dukkanin Wanda Yayi Imani Dakai Da Abinda Manzonka Yazo Dashi Ka Yarda Yayi Kyakykyawan Karshe Domin Sunanka Ya Raheemu.

BARKA DA SALLAH Ina mika sakon taya murnar wannan babbar Sallah ga daukacin al’ummar Musulmi. Allah Ya maimaita mana cik...
27/05/2026

BARKA DA SALLAH

Ina mika sakon taya murnar wannan babbar Sallah ga daukacin al’ummar Musulmi.

Allah Ya maimaita mana cikin koshin lafiya, zaman lafiya da yalwar arziki.

Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana kura-kuranmu, Ya sanya farin ciki da albarka a cikin rayuwarmu da ta iyalanmu baki ɗaya.

Eid Mubarak! 🕋

07/04/2026

Waya Chanchanci
Yazama Shugaban Kasar Nigeria🇳🇬
2027 ?

HOTUNA: Yadda Atiku ya kai ziyara ta musamman gidan Kwankwaso da ke Abuja.
07/04/2026

HOTUNA: Yadda Atiku ya kai ziyara ta musamman gidan Kwankwaso da ke Abuja.

Address

Katanga Rurum
Kano
AREW

Telephone

+2347042429492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when JY FANS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to JY FANS:

Shortcuts

Share