TILAWAR AL-QUR'ANI (TUKURIN JUMA'A) KAI TSAYE DAGA NAN TSANGAYAR BABA GONI RABI'U FAGGE (RAHIMAHULLAH), JUMA'A: 05-12-2025.
خَلْوَةُ نُورِ الْقُرْآنِ Tsangayar Goni Rabi'u Fagge
Assalamu alaikum 'yan uwa masu girma,
Mun buɗe wannan Shafi ne domin amfanin al'umma da cigaban mu baki ɗaya.
27/11/2025
Alhamdu Lillah, jiya laraba mun sami karuwar Ɗa Namiji A wajen Malam Babandi Gumel, kuma ya sanya wa yaron sunan Halifa Goni Abdulbasid Goni.
Muna Addu'ar Allah ya raya shi, ya yi masa Albarka, ya bashi Albarkar mai sunan, Ameen.
Zaman Juma'a daga Tsangayar Mu ta Fagge.
Qarafan Sanata
Goni Sunusi Sarki
Sanata yana taba gayaunar Juma'a daga Tsangaya
02/11/2025
SAƘON GODIYA DA BANGAJIYA...
Assalamu Alaikum Warahmatullah,
A Madadin baki dayan iyalai da Masoya da Almajiaran BABA GONI RABI'U FAGGE, Muna miƙa saƙon Godiya tare da Bangajiya ga Ƴan Uwa da Abokan arzuƙa da s**a sami damar halartar Hidimar da muka gabatar ranar Juma'a 17-10-2025M = 24-04-1447H ta MAULIDI da SAUKOKI da SUNA, A nan Tsangayar Mu ta:
خَلْوَةُ نُورِ الْقُرْآنِ Tsangayar Goni Rabi'u Fagge.
Allah ya saka wa kowa da Alkhairi, waɗanda s**a zo, da waɗanda ma basu zo ba s**ayi Addu'a da Fatan Alkhairi. Mun Gode... Mun Gode... Mun Gode...
✍️ Imam Goni Abdulbasid Goni Rabi'u Fagge.
15/10/2025
Assalamu Alaikum Warahmatullah, muna farin cikin gayyatar duk wanda Allah ya bawa ikon zuwa Hidimar da za muyi ta Maulidin Shugaba (S.A.W) Na Tilawar Al-Qur'ani (Musaffa) A nan خَلْوَةُ نُورِ الْقُرْآنِ Tsangayar Goni Rabi'u Fagge, hade da Saukokin wasu daga cikin ƴan makaranta, da kuma Addu'ar Suna ta Haihuwar da aka yi mana A wajen Goni Shu'aibu Rabi'u Muh'd Dan Gwani.
21/10/2024
Assalamu Alaikum Warahmatullah,
A Madadin baki dayan iyalai da Masoya da Almajiaran BABA GONI RABI'U FAGGE, Muna miƙa saƙon Godiya tare da Bangajiya ga Ƴan Uwa da Abokan arzuƙa da s**a sami damar halartar Hidimar da muka gabatar jiya Lahadi ta MAULIDI da SAUKA da SUNA da DAURIN AURE, A nan Tsangayar Mu ta:
خَلْوَةُ نُورِ الْقُرْآنِ Tsangayar Goni Rabi'u Fagge.
Allah ya saka wa kowa da Alkhairi, waɗanda s**a zo, da waɗanda ma basu zo ba s**ayi Addu'a da Fatan Alkhairi. Mun Gode...
Imam Goni Abdulbasid Fagge
https://www.facebook.com/share/p4fM6bT6MAFLgcz9/
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano