🎓🎓🎓🎓🎓
Learn how plot Physics Graph at YALAWA ACADEMY ZANGON DAKATA BEHIND WAEC OFFICE KANO
08082674247
👉Registration Fee = ₦1,000
👉Monthly Fee = ₦1,000
👉Days and Time:👇 Saturdays and Sundays (Weekends) 11am to 12:30pm
👉Learning Materials:👇
(1) Graph Book
(2) Pencil,pen,eraser,sharpener, plastic metre rule(30cm long) and calculator
The lesson will cover SS1 science students up to Undergraduates!
🎓🎓🎓🎓🎓
Yalawa Academy
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yalawa Academy, Education, Yalawa Academy Street, Kano.
🎓🎓🎓🎓🎓
Koyon Zanen GRAPH na PHYSICS a makarantar YALAWA ACADEMY ZANGON DAKATA BAYAN WAEC OFFICE KANO 08082674247
👉Kuɗin Rijista = ₦1,000
👉Kuɗin Wata = ₦1,000
👉Ranakun Koyo = Asabar da Lahadi Karfe 11am na Safe zuwa 12:30pm na Rana
👉Kayan Karatu:👇
(1) Littafin Graph
(2) Rula(Metre Rule 30cm ta roba ko plastic)
(3) Fensir,Kilina da abin feƙe Fensir,sai biro da kalkuleta(calculator)
🎓🎓🎓🎓🎓
14/03/2022
🎓🎓🎓🎓🎓
Koyi Baƙi a Makarantar YALAWA ACADEMY ta hanyar siyan ONLINE CARD ɗinmu akan kuɗi ₦1,000 kacal har ka gama koyon!
🌺🌸🌺🌸🌺
KAYAN KARATU
👉Qur'an Riwayar Hafs izu 60 Me shafuka 604!
👉 Littafin Rubutu
👉Fensir(✏️) ko Biro(🖊️)
🌸Shike nan🌸
🌺Ba biyan kuɗin wata🌺
👇👇👇👇👇
Follow this link to join my WhatsApp group:
KOYON BAƘI DA KATI KACAL WhatsApp Group Invite
14/02/2022
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
YALAWA ACADEMY
GAYYATA!!! GAYYATA!!! GAYYATA!!!
ASA MANA ALBARKA A MANA ADDU'O'I NA ALKHAIRY!!!
بارك الله لي ولكم!!!
👇👇👇👇👇
TA'AZIYYAH!!!
TA'AZIYYAH!!!
👇👇👇👇👇
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakaatuh!
'Yan uwana a Musulunci ('Yan uwana masu girma) ina amfani da wannan damar wajen yiwa juna ta'aziyyah na rashin Kaka/Uba kuma Malamin Hadisan Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallam! Sheikh/Mlm Dr. Ahmad Ibrahim Bamba BUK da ɗan uwanmu yaya ko ƙaninkmu Mlm Yusuf Abu Hurairah(Matashi/limamin Masallacin Abu Huraira dake Zangon Dakata Naashirus Sunnah)
"Inna lillahi maa akhaza wa lahu maa a'adaa wa kulli shai'in indahu bi miqdaar"
" A'azamallahu Ajranaa Wa Ahsana (Azaa'anaa Wa Gafara Limayyitinaa"
Sai dai alhinin ba wane! Amma rayuwa Alhamdulillah tayi albarka kuma za a cigaba da amfanar karantarwa da nasihohi da nusarwa da tarbiyyantarwa!!!
Allah ya ji ƙan Amwatul Muslimin gaba ki ɗaya da s**a rigaye mu! Allah yasa Aljannah ce makomarsu!
Mu da muke raye Allah ya kyautata ƙarshenmu,Allah ya raya mu musulmai ya karbi rayukanmu muna musulmai!!!
🤲 اللهم آمين
Mutuwa ta ishe mu wa'azi,wasunmu iyayensu sun rasu,wasu 'ya'yayensu,wasu yayunsu,wasu kannensu,wasu matansu,wasu mazajensu,ta ko ina kana da wani ko wata da sun rasu! Wannan hannunka me sanda kenan! Nima,kaima,kema duk muna daf muna hanya lokacinmu ne be ƙarasa ba! Yana cika ba makawa sai mun tafi!!!
Ya Allah muna tawassuli da karatuttukan nan da muke yi,ya Allah ka ji ƙan iyayenmu da malumanmu da duk wasu makusantanmu da amwatul muslimina da s**a rasu! Allah kasa mu cika da imani!
🤲 آمين
Saboda irin wannan tafiyar wacce babu makawa kowa sai yayi ta! Jama'a muyi GUZURI muyi mata TATTALI!!! GUZURI da TATTALI mafi ALKHAIRI shine mu kiyaye dokokin Allah (Muyi TAQAWA).
Wallahi bamu da ni'imar da tafi ni'imar MUSULUNCI!
Kar muyi wasa da wannan ni'imar, muyi musulunci yadda Allah da Manzonsa s**a umarta! Kar mu bari masu ƙwace da barin imani su ƙwace ko su barar mana da wannan ni'imar ta musulunci!!!
Iyaye da Malamai mu kula da amanar tarbiyyar 'ya'yaye da ɗalibai da Allah ya damƙata a hannunmu! Akwai matsaloli!!! Mu gyara tun kafin mu MAKARA! Domin WALLAHI sai Allah ya tambayemu(iyaye muke ko malamai-kowa ya tuna haɗuwarsa da Allah)!
Ɗan uwanku a musulunci: Mukhtar Shu'aibu Yalawa (Abu Nihlah)
Wassalamu Alaikum Warahmatullah!!!
SANARWA! SANARWA!
INA MASU SHA'AWAR KOYON ƊAYA DAGA CIKIN WAƊANNAN PROGRAMS DIN KO KARATUTTUKAN,WASUNSU KO DUKKANSU
1. HURUF (KOYON BAƘI)
2. MANUAL ƊIN QUR'AN
3. LISSAFIN CIKIN QUR'AN
4. TAJWEED ILMEE
5. TAJWEED TAƊBIQY
6. FIQHUN MATA (JINI LARURAR MATA)
7. FIQHUN TSARKI
8. FIQHUN SAURAN IBADODI
9. TAUHEED/AQEEDAH
10. ENGLISH
11. MATHEMATICS
12. PHYSICS
13. PHYSICS GRAPH PLOTTING
GA DAMA TA SAMU,TUNTUBE MU TA WANNAN LAMBAR 08082674247 Ta Hanyar Kira ko Sako Ko WhatsApp!!!
YALAWA ACADEMY TAKU CE!!!
ADIRESHINMU: ZANGON DAKATA BAYAN WAEC OFFICE KANO!!!
GA 'YAN NESA,MUNA DA AJUJUWA NA ONLINE,ZAKA YI KARATUNKA KAMAR GA KA A GABAN MALAMI!!!
KAI ZAKA ZAƁI YADDA ZAKA BIYA,DA ABINDA ZAKA BIYA(ARAHA/RAHUSA)!!!
MU DAI A KOYA!!!
SASHEN KOYON BAƘI (HURUF)
NA MAKARANTAR DARUSSALAFIYYAH ISLAMIYYAH/YALAWA ACADEMY ZANGON DAKATA BAYAN WAEC OFFICE KANO.
Muna sanar da jama'a cewa wannan sashen mai albarka na koyon baƙi zamu cigaba da karatunsa kamar haka:
RANAKU DA LOKACI: ALHAMIS - 4:30pm - 5:30pm ASABAR DA LAHADI - 11am - 1pm.
A makarantarmu za a samu Form din shiga tsarin ga masu ra'ayi! Kowa nada damar shiga tsarin(Yara mazansu da matansu, 'Yan mata da matan aure).
KUƊIN FORM = #500
KUƊIN WATA = #1,000
WAJEN KARATUN: Cikin Makarantarmu!
Domin neman ƙarin bayani ayi mana magana ta WhatsApp ko a Kira ko Sako da wannan lambar 08082674247.
A YAƊA DOMIN JAMA'A SU AMFANA DA SHIRIN !!!
Samari da Magidanta Maza nasu da daddare ne Litinin zuwa Juma'a 8pm - 9pm!
SASHEN KOYON BAƘI (HURUF)
NA MAKARANTAR DARUSSALAFIYYAH ISLAMIYYAH/YALAWA ACADEMY ZANGON DAKATA BAYAN WAEC OFFICE KANO.
Muna sanar da jama'a cewa wannan sashen mai albarka na koyon baƙi zamu cigaba da karatunsa kamar haka:
RANAKU DA LOKACI: ALHAMIS - 4:30pm - 5:30pm ASABAR DA LAHADI - 11am - 1pm.
Insha Allah Ranar Lahadi me zuwa 01/11/2021 zamu fara sashen daga farko!
A makarantarmu za a samu Form din shiga tsarin ga masu ra'ayi! Kowa nada damar shiga tsarin(maza da mata,yara da manya).
KUƊIN FORM = #500
KUƊIN WATA = #1,000
WAJEN KARATUN: Cikin Makarantarmu!
Domin neman ƙarin bayani ayi mana magana ta WhatsApp ko a Kira ko Sako da wannan lambar 08082674247.
A YAƊA DOMIN JAMA'A SU AMFANA DA SHIRIN !!!
🥏🥏🥏🥏🥏
WhatsApp YAJMA'UNA
👇@👇
👉YALAWA ACADEMY/DARUSSALAFIYYAH ISLAMIYYAH ZANGON DAKATA BAYAN WAEC OFFICE KANO👇
Koyan karatu ta WhatsApp din dake wayoyinmu a duk inda muke kamar ga mu a gaban MALAMI!👇
🥏08082674247
👉Tsarukan biyan kudi na kowane daya daga cikin karatuttukanmu👇
👉Kudin Rijista = #500
👉Kudin Wata = #1,000
Karatuttukan da muke koyarwa👇
📖🦚QUR'AN(Riwayar Hafs)-🦚HURUF(Koyon Baki)-🦚TAJWEED(Ka'idojin Biya Al-Qur'an)-🦚FIQHU(Yadda Zamu Yi Ibadodi)-🦚PHYSICS GRAPH PLOTTING(Yadda Ake Zanen Gwaji A Physics).🦚📖
👉Hanyar biya:Daliban nesa transfer zasu yi zuwa account dinmu! Dalibai na kusa zasu iya biya kudi hannu!
KAYAN KARATU👇
👉📱Wayar Android
👉📲Data(Internet Connection)
👉📖Litattfin Karatu
👉📖Littafin Rubutu
👉🖊️Biro ko ✏️Fensir
🥏🥏🥏🥏🥏
PHYSICS GRAPH CONSULTANT
COMPLETE GUIDE AND TRAINING FOR SCIENCE STUDENTS ON
HOW TO PLOT PHYSICS GRAPHS
@ YALAWA ACADEMY ZANGON DAKATA BEHIND WAEC OFFICE KANO
08082674247
[email protected]
Due to the high rate of mass failure of science students when it comes to Physics exam(both internal and external exams),YALAWA ACADEMY after thorough checking and investigation of the cause of the failure,it came to our notice that most students failed Physics exam because they have problem with graph plotting in Physics practical exams!
Graph Plotting in Physics practical exams is inevitable,as such it's a must!
Physics exam is incomplete without practical exam,so also practical exam is incomplete without graph plotting!
This is why YALAWA ACADEMY PHYSICS GRAPH CONSULTANT come in! As a solution to the great challenge that most students face when it comes to Physics examinations both at Secondary and Tertiary levels of education!
OUR CLIENTS
(1) Students (Both Secondary and Tertiary levels).
(2) School Proprietors (School Owners)
(3) Interested Individuals (Those that want to acquire the skills).
(4) Individuals that are not school owners but can fix charges/fees for themselves and arrange for the training, or organize it at their respective locations/venues.
CHOICE OF CONSULTATION VENUE
Students on their own can come to our school within the time stipulated for the training. So also interested individuals!
Where as School proprietors (school Owners) can send their students to our school or organize the training in their respective schools for us to do the training in their locations or venues,the same applies to individuals that are not school owners!
OUR CHARGES/FEES
There's Flexibility
#1,000 per student only
School owners/proprietors are the ones to fix charges/fee for their students,the same applies to individuals that are not school owners!
TRAINING DAYS AND TIME
Two(2) days per week!!!
Students should choose the days and time that is more convenient for them!
MON. - FRI. = 9am - 11am
SAT. - SUN. = 11am - 1pm
While School Proprietors should fix their days and time that is also convenient for them,the same applies to individuals that are not school owners!
DURATION OF THE TRAINING
One(1) Month!
*BE CAREFUL, DON'T FALL FOR THE SCAM!!!*
In the last few days social media especially WhatsApp have been awashed with a message claiming that Mark Zuckerberg has purchased WhatsApp so every user must send the said message to BTW 10 & 20 of their friends on WhatsApp & some colour Indication will appear.
What to know:
1. No colour indication of any sort has been found in the WhatsApp icon of the thousands that have proved to be gullible & naive in quickly sending such msgs without proper verification.
2. For us in the ICT world and around it, we have reliably noticed that this is a SCAM, a phishing tech to steal information or hack accounts of unsuspecting users. By forwarding you unwittingly approve & expose all in the group simultaneously.
3. Mark Zuckerberg had since bought over WhatsApp since 2014 for $19billion.
4.Any information on this would be found on major global media outlets such as CNN, BBC etc.
5. Careful analysis of the VN showed that it was the product of TEXT TO SPEECH TOOL. And I'm an active social media user & no warning from hotmail or other reliable platforms has been found as some have claimed.
Please don't fall for it.
*You are responsible for your protection & all your account update & security*
*Sharers Please avoid exposing my account to needless attack*
Anata sharing wani audio wai WhatsApp zasu rufewa mutane account. Sannan Kuma wai idan bakai sharing wa mutane ko nawa ne ni...na manta ma.
Abun haushi ace mutanenmu har yanzu an barsu a baya basa iya gane gaskiya da shirme😏.
Wannan zancen karyane Kuma FAKE ne ba gaskiya bane ⚠️⚠️⚠️⚠️
Ita kanta muryar ba muryar mutum bace muryace ta BOT, Generates Voice ne.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Yalawa Academy Street
Kano
700280