SUBGATULLAH ALI WADA

SUBGATULLAH ALI WADA

Share

ANNABINE UBAN ƊAKINA 🕋🕌

05/05/2026

ZUWA GA DUKKANIN ME KAUNAR KARAMAR HUKUMAR GWALE.

Assalamu alaikum,
muna kara tunasarwa da kan mu da kan mu halin da al’ummar karamar hukumar Gwale suke ciki musamman bangaren wakilci a matakin majalisir jiha da ta taraiya,

Kowa ya sani babu wanda baya jajantawa wannan karamar hukumar tamu ta Gwale ta bagaren rashin kayan more rayuwa da rashin gina dan Adam da kuma rashin cikkir alqibula da muka dauka dan gyaran hakan a nan gaba,

amma yanzu Alhmdllh tabbatar HON MUHAMMAD KASSIM WARURE HASKEN GWALE ME NASARA yana dauke da wasu AGENDAS na kawo mafita ga tsarin wakilci musamman ta bangaren majalisir taraya Nigeria,

1. TABBATAR DA CIGABA MATASA MAZA DA MATA TA FUSKAR DOGARO DA KAI

2. TSAYUWA TSAYIN DAKA DOMIN SAMAR DA INGANTACCEN TSARI A FANIN ILIMI

3. BAYAR DA FIFIKO GA TSARIN TARBIYAR MATASAN KARAMAR HUKUMAR GWALE WAJEN KAWAR DA DABA DA ZAMAN BANZA

akwai wasu tanaje tanaje da bazasu faduba domin gudun bada satar amsa akan tanje tanaje da Dan gidan mutunci gidan karamci gidan taimakon al,umma da gina dan Adam ya fito,

me girma GWAMNA AKY HON MUHAMMAD KASSIM WARURE ya shirya tsaf domin taimakon ka da yan karamar hukumar Gwale babu dare babu rana.

Allah yasa muji alkairi

Mahi Musa Aminu
PRO Abba na Abba Gwale Social Media Team.
Tuesday 05, May 05, 2027.

Photos from SUBGATULLAH ALI WADA's post 03/05/2026

ABBA NA ABBAN GWALE 2027.

Taron Saukar Karatun Al'kurni Maigirma tare da addu'oi na musamman domin nasarar Maigirma Shugaban Kasar, Bola Ahmad Tinubu, tare da Maigirma Gwamnan Jihar Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, da Jam'iyar APC a kakar zaben ta shekarar 2027, da kuma Neman zaman Lafiya a fadin kasa da Jihar Kano.

An gudanar da Saukar ne karkashin Jagorancin Dan Takarar Majalisar taraiya mai wakiltar Karamar Hukumar Gwale, Hon. Muhammad Kassim Warure (ABBA NA ABBAN GWALE) inda alarammomi ne daga sassa daban-daban s**a gudanar da addu'oi.

Allah ya amsa Amin.

Mahi Musa Aminu
PRO Abba na Abba Gwale Social Media Team.
Sunday 03, May 05, 2027.



13/09/2025

Allah ya maimaita mana

18/08/2023

FC Hull City

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Website

Address


Gyaranya
Kano