05/05/2026
ZUWA GA DUKKANIN ME KAUNAR KARAMAR HUKUMAR GWALE.
Assalamu alaikum,
muna kara tunasarwa da kan mu da kan mu halin da al’ummar karamar hukumar Gwale suke ciki musamman bangaren wakilci a matakin majalisir jiha da ta taraiya,
Kowa ya sani babu wanda baya jajantawa wannan karamar hukumar tamu ta Gwale ta bagaren rashin kayan more rayuwa da rashin gina dan Adam da kuma rashin cikkir alqibula da muka dauka dan gyaran hakan a nan gaba,
amma yanzu Alhmdllh tabbatar HON MUHAMMAD KASSIM WARURE HASKEN GWALE ME NASARA yana dauke da wasu AGENDAS na kawo mafita ga tsarin wakilci musamman ta bangaren majalisir taraya Nigeria,
1. TABBATAR DA CIGABA MATASA MAZA DA MATA TA FUSKAR DOGARO DA KAI
2. TSAYUWA TSAYIN DAKA DOMIN SAMAR DA INGANTACCEN TSARI A FANIN ILIMI
3. BAYAR DA FIFIKO GA TSARIN TARBIYAR MATASAN KARAMAR HUKUMAR GWALE WAJEN KAWAR DA DABA DA ZAMAN BANZA
akwai wasu tanaje tanaje da bazasu faduba domin gudun bada satar amsa akan tanje tanaje da Dan gidan mutunci gidan karamci gidan taimakon al,umma da gina dan Adam ya fito,
me girma GWAMNA AKY HON MUHAMMAD KASSIM WARURE ya shirya tsaf domin taimakon ka da yan karamar hukumar Gwale babu dare babu rana.
Allah yasa muji alkairi
Mahi Musa Aminu
PRO Abba na Abba Gwale Social Media Team.
Tuesday 05, May 05, 2027.
03/05/2026
18/08/2023