Ɗakin karatu na birnin Alexandria da aka ƙone
SHIN KO KASAN ?
Shafi ne daya kunshi labarai kan lamuran yau da kullum, siyasa, tarihi da kuma nishadi. Kasance damu
29/12/2023
Tehran, Iran
05/09/2023
Firar minti nawa kake iya yi da budurwarka kafin ka fara kame kame a dalilin rasa abin fada ???
04/09/2023
Ya kamata mutane su dinga taka tsantsan wajen ɗaukar matakin hukunci kan duk wadda ake zargi da shan jini.
kamar wannan dattijuwar ace sa'annin jikokinta sun yi mata duba ?! Abun da ban takaici.
Aisha ɗan Kano da sirikinta....
29/08/2023
Shekarata 90, Kuma Har Yanzu Ni Budurwa Ce, Ƙofa Ta A Buɗe Take Ga Duk Wanda Yake Sona, Cewar Baturiya Stylish, Yayin Da Take Bikin Zagayowar Haihuwarta Na Shekaru 90
Gayu ga fa dama ta samu...
Titsiye da wata kotu tayi ga wani matashi...
Maza ko kunsan…..
Amfanin ‘ya’yan maraina (te**es).
Da dalilin da yasa Allah ya halicce su acikin ‘yar jaka.…
‘Yan maraina wasu kwallaye ne guda biyu, wanda Allah ya halitta ajikin kowanne namiji, kuma suna yin wani kyakkyawan aiki ga kowanne cikakken namiji.
Na farko Aikinsu a kullum suna kirkirar miliyoyin kwayoyin halitta na namiji (s***m cells).
Kuma abun mamaki guda daya namiji yake bukata da zai hadu da kwan mace a samu juna biyu.
Aikin na biyu da ‘ya’yan maraina sukeyi,
suna kirkirar wani sinadari wanda ake kira da testosterone.
TESTOSTERONE wani sinadarine da yake samarwa maza samun sha’awa.
Kuma sinadari ne da yake inganta lafiyar namiji.
Kuma yana taimakawa wajen lafiyar jijiya (muscle)
fata (skin)
kashi (bones)
kwakwalwa (brains)
da kuma bargo (bone marrow).
Dalilin da yasa Allah ya halicci ‘ya’yan maraina cikin yar jaka a gefe.
Suna bukatar waje me sanyi for s***m production, saboda cikin dan adam yana da zafi, the temperature of the testicles needs to be cooler than the inside of the body.
Akwai matsaloli da suke fuskanta kamar.
Taruwar a jikin su.
Akwai kumburin jijiyoyin da suke daukar jini daga ‘ya’yan maraina zuwa zuciya.
Akwai kumburi kawai saboda wasu kwayoyin cuta.
Akwai kari wanda yakan iya sama kansa (gwaiwa).
Akwai rashin sakkowar ‘yayan maraina da ciki zuwa yar jaka nan ( cryptorchidism) a condition in which one or both of the te**es fail to descend from the abdomen into the sc***um.
Shiyasa saboda irin wadannan matsalolin yana da kyau zuwa wasu lokutan namiji ya ringa duba su yana ‘dan matsawa dan ingancin lafiyar su.
Kuma zakaga daya yafi daya girma, na bangaren dama yafi na bangaren hagu girma.
A normal size difference is about the size of half a teaspoon, and usually the right testicle is larger than the left. If one testicle is just a little bigger than the other, you can ask your doctor.
Allah kara kara ingantamu da lafiyar jiki dana zuciya.
Awaisu Mustapha
09/08/2023
💥DA DUMI-DUMINSA🔥
Ranar 28 ga watan Agusta 2023 Kotun sauraren ƙararrakin zaɓe dake Kano za ta yanke hukuncin ƙarshe kan shari'ar Abba K. Yusuf da Nasiru Yusuf Gawuna.
Wa kuke fatan yayi nasara?
07/08/2023
Shugaban APC na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya bayyana cewa 'yan soshiyal midiya sun taka rawa wajen ɗaukar matakin cire ta, bayan wasu sun riƙa nuna cewa ba za ta iya riƙe muƙamin ba.
BBC Hausa
07/08/2023
Sojojin Nijar na kan shirin ko ta kwana a iyakokinta da Nijeriya da Benin don tarar duk wasu sojoji daka iya farmakarsu.
A hannu guda kuma sojojin sun bada umarnin rufe sararin samaniyar ƙasar ga jiragen ƙasashen ECOWAS, tare da yin kira ga ƴan ƙasar dasu kasance a shirye don bawa ƙasarsu kariya idan hakan ta zama dole. wannan na zuwa ne bayan cikar wa'adin da ƙungiyar ECOWAS ɗin ta bawa Nijar.
Shin ko kuna ganin ko wannan yaƙi zai afku ?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano