26/08/2023
Maza ko kunsan…..
Amfanin ‘ya’yan maraina (te**es).
Da dalilin da yasa Allah ya halicce su acikin ‘yar jaka.…
‘Yan maraina wasu kwallaye ne guda biyu, wanda Allah ya halitta ajikin kowanne namiji, kuma suna yin wani kyakkyawan aiki ga kowanne cikakken namiji.
Na farko Aikinsu a kullum suna kirkirar miliyoyin kwayoyin halitta na namiji (s***m cells).
Kuma abun mamaki guda daya namiji yake bukata da zai hadu da kwan mace a samu juna biyu.
Aikin na biyu da ‘ya’yan maraina sukeyi,
suna kirkirar wani sinadari wanda ake kira da testosterone.
TESTOSTERONE wani sinadarine da yake samarwa maza samun sha’awa.
Kuma sinadari ne da yake inganta lafiyar namiji.
Kuma yana taimakawa wajen lafiyar jijiya (muscle)
fata (skin)
kashi (bones)
kwakwalwa (brains)
da kuma bargo (bone marrow).
Dalilin da yasa Allah ya halicci ‘ya’yan maraina cikin yar jaka a gefe.
Suna bukatar waje me sanyi for s***m production, saboda cikin dan adam yana da zafi, the temperature of the testicles needs to be cooler than the inside of the body.
Akwai matsaloli da suke fuskanta kamar.
Taruwar a jikin su.
Akwai kumburin jijiyoyin da suke daukar jini daga ‘ya’yan maraina zuwa zuciya.
Akwai kumburi kawai saboda wasu kwayoyin cuta.
Akwai kari wanda yakan iya sama kansa (gwaiwa).
Akwai rashin sakkowar ‘yayan maraina da ciki zuwa yar jaka nan ( cryptorchidism) a condition in which one or both of the te**es fail to descend from the abdomen into the sc***um.
Shiyasa saboda irin wadannan matsalolin yana da kyau zuwa wasu lokutan namiji ya ringa duba su yana ‘dan matsawa dan ingancin lafiyar su.
Kuma zakaga daya yafi daya girma, na bangaren dama yafi na bangaren hagu girma.
A normal size difference is about the size of half a teaspoon, and usually the right testicle is larger than the left. If one testicle is just a little bigger than the other, you can ask your doctor.
Allah kara kara ingantamu da lafiyar jiki dana zuciya.
Awaisu Mustapha