Balanty Memorial Academy
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Balanty Memorial Academy, High School, Opposite Yahaya Filling Station, (Layi mai kallon Gidan man Yahaya) Medile Dan-Maliki, Kano.
Celebrating my 6th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
BALANTI MEMORIAL ACADEMY | MAKARANTAR TASKAR ALHERI
Alhamdulillahi masha Allah yau ne taron wa'azin da za'a gabatarwa da Mata da daliban makarantar mu bangaren karatun matan aure da yammata (UMMUHATIL MU'UMININ) ga yadda tsarin abin yake:
CIKAKKEN ADIRESHI: Daga sabuwar gandu, daidai gidan man Yahaya daga tsallake akwai layi da signboard na makarantar. Daga bypass Dan-Maliki daidai gidan man Yahaya akwai signboard na makarantar sai kawai a gangaro a shigo.
RANA: Asabar yau kenan 28-12-2024
LOKACI: 10:30 na safe daidai lokacin Musulunci
ƘA'IDA: Daliban makarantar Taskar Alheri wadanda s**a yi rijistar shiga makaranta sune a cikin makaranta, duk wacce tazo zata shiga (office) inda tayi rijista ta karbi card da jaka a matsayin shaida. Wadanda zasu yi rijista yau kuma akwai na su tsarin in sha Allah.
DOKA: A zo da shiga cikakkiya ta musulunci da hijabi tsab, cikin gyara da tsabta. Ban da surutu ko gaishe-gaishe. Masu tambayoyi ko neman karin haske suna iya tuntubar jami'an mu na Hisbah.
ALLAH YASA MU YI TARO LAFIYA MU TASHI LAFIYA CIKIN AMINCI DA KAUNAR JUNA, ALLAH YA SAKAWA IYAYENMU DA MALAMAN MU DA 'YAN UWANMU DA ALKHAIR. YAJI KAN WADANDA S**A MUTU YASA SUNA ALJANNA
SHUGABAR MAKARANTA:
Hadiza Balanti
080 3888 9681
وأما من خاف مقام ربه ونهى النفس عن الهوى...
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Culinary Team
Attire
Address
Opposite Yahaya Filling Station, (Layi Mai Kallon Gidan Man Yahaya) Medile Dan-Maliki
Kano