16/06/2020
HAUSA ENGLISH LEARNING PROGRAMME (HELP). "Karanta wannan maudu'i ya fi tsintuwar zinare. Amma fa gun wanda sha'awarsa da koyon ɗaiɗaikun kalmomin Turanci ta fi zinare muhimmanci a gareshi." - M.A Mekirki A ranar Juma'ar 12/06/2020 wani aboki a kafar sada zumunta ta Facebook, ya buƙaci mu fassara masa kalmomi 12 masu harufa hurhuɗu, waɗanda s**a ƙare da harafin E. Bayan mun ba shi amsar tambayarsa sai muka fahimci akwai buƙatar mu yaɗa wannan rubutu don amfanin ƴan-uwanmu ɗalibai. [ 694 more words ]
HAUSA ENGLISH LEARNING PROGRAMME (HELP). “Karanta wannan maudu’i ya fi tsintuwar zinare. Amma fa gun wanda sha’awarsa da koyon ɗaiɗaikun kalmomin Turanci ta fi zinare muhimmanci a…