As-salafiyun TV

As-salafiyun TV Assalamu alaikum wannan gida me albarka ze dinga kawo muku karatukan malamai na sunnah
in sha Allah

17/12/2025

Allah y saka da nafificin alkhairi

06/10/2025

Allah ya bamu sa’a

03/10/2025

Allah ykara fahimta damu addinsa

01/10/2025

Allah ysaka da alkhairi

26/09/2025

Barkan Mu da juma’a 26/09/2025

08/09/2025

Wlh iya gaskiyar kenn me xagi y kari zaginsa.

19/08/2025

Dr Idris(rahimahullah) wann akida taka ita muma muke fata mu mutu akai Allah kacika mn wnn fata Ameen

15/08/2025

Kaji mgnr gsky tabbas salatul faty ba satin Annabi bane so kmr mutum y batawa kansa Lokaci👂

10/08/2025

Addinin muslinci bebar komai Allah mun gode da niima ta muslinci

01/07/2025

Sheikh Idris Abdul’aziz (rahimahullah)

23/06/2025

Allahu Akbar ku tsaya kuji kasan daga ciki hidima da Dr Idris Abdulaziz(Rahimahullah)yayi wa Alummar musulmi Allah muna rokon k da sunayanka mafiya kyau kayi malam rahama kasa Aljanna makomarsa ameen Allah muma k bamu ikon yi

Address

Gwale LGA
Kano

Telephone

+2347068266116

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when As-salafiyun TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to As-salafiyun TV:

Shortcuts

Share