17/11/2021
Allah Swt Ya Iya Mana Baki Ɗaya Yasanya Alkhairi Da Albarka Cikin Ƙautata Zato.
Insha Allahu Gobe Alhamis 18/11/2021 Zamu Fara Karatun Littafin
الّلآلِئ المُنْتَشَرَة في نظم كتاب آداب المعاشرة
Na Babban Malaminmu Sheikh
سراج الدين بن إدريس محمد طن ءال
Wanda Alhamdulillah Na Nemi Izini Kuma Malamin Anyi Mana.
Allah Swt Ya Amfanar Damu Baki Ɗaya Yasakawa Sheikh Abubakar Sa Id Gwarzo Da Alkhairi Da Yaketa Kokarin Assasa Wannan Alkhairin Tun Tsawon Lokaci.
Allah Ya Laɗaɗɗafa Mana Ya Bamu Dacewa.
Algetsawy Ibrahimu.
15/11/2021
لفظة " غيظو" واختلاف المؤرحين فيها..
06/11/2021
Muna Kan Wannan Mazhabin Na Babban Malaminmu Narkakke Cikin Ƙauna Da Yabo Da Kirari Ga Annabin Rahma Saw Sheikh Yusif Nabhany Game Da Magabatan Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad Saw " Sayyid Abdullahi Da Sayyida Aminatu ".
كيف يكون رحمة العوالم
Ta Yaya Zai Zamanto Shugaba SAW Shine Rahma Gatalikai Baki Ɗaya?
Amma
لوالديه هو غير راحم
Amma Wai ' Iyazan Billahi' Rahmarsa Bazata Sadu Ga Mahaifansaba Saw.
Shehi Yace:-
فاقطع لسان قائل بالضد
Duk Mai Faɗar Kishiyar Magabatan Fiyayyan Halitta Annabi Muhammad Saw Basa Cikin Rahmar Ubangiji Swt Toh Kadatse Harshensa.
Allah Swt Yabamu Albarkacin Sayyid Abdullahi Da Sayyida Aminatu.
اللهم صل على سيدنا محمد كاشف الغمة.
Alhamdulillah.
05/11/2021
أعلى المراتب عند الله رتبته * فافهم فما موضع المحبوب مجهول
04/11/2021
لا شيء يزيل همومك ويغفر ذنوبك مثل الصلاة والسلام على رسول الله صلى الله عليه وسلم.
04/11/2021
إمامُ جميعِ الرسلِ جامعُ فضلهم
خطيبهم في الخطبِ إن حُشروا حشرا