11/12/2021
Masha Allah
Mun godewa Allah
A*o ko kar a*o
Rayuwa juyi juyi ce
Kar ka yi da wani
Kuma kar girman kai yasa ka aikata abu Mara dadi domin kuwa wataran zai baza kaji dadi ba
Duniya duniya ba tabbas wlh
10/12/2021
Masha Allah! Masha Allah!
Idan kasa Allah a cikin lamuran ka to wlh ba wani kato a doran kasa wala mutum wala aljani munyi tawakkali da Allah subhanahu wata'ala acikin lamuran mu sbd shi zai Isar mana ba wani mutum ba ko shaidan.
Mun godewa Allah masha Allah
Allah ka nuna mn wani lokaci amin
Ka tsaremu da tsarewarka amin🙏
03/12/2021
MASHA ALLAH
Ranar da muke jira gata tazo na
Maulidin wannan makaranta Mai albarka
Muna mai farin cikin sanar daku cewa muna gayyatar kowa da kowa zuwa wajen maulidin wannan makaranta Mai albarka Allah ubangiji ya bada ikon zuwa yasa muyi lpy mu gama lpy amin thumma amin.
Daga bakin shugaban makaranta da mataimakin sa
Mungode