Hidayatul aulad Tv

Hidayatul aulad Tv

Share

Haj camp marker by katsina road

06/08/2023

Masha Allah an musuluntar da wani bawan Allah a makarantar hidayatul aulad dake kofar dawanau
karamar hukumar dala kano

29/08/2021

KARSHAN TIKA TIKA TIK

Sheikh Maqari Ya Maka Abdallah Gadon Kaya A Kotu"

Dambarwa ta barke Tsakanin Limamin Abuja Prof. Ibrahim Makari da Dr Abdallah kadon kaya.

Limamin masallacin Abuja Prof Ibrahim Makari ya garzaya kotun shari'a dake Jihar Kano kan abinda ya kira da yunkurin bata masa suna da wanda yake karar sa ya yi.

Prof Makari dai ya koka kan yadda Dr Abdallah ya yi ikirarin cewar suna da muryar sa lokacin da yake waya don bada kariya ga masu zagin Annabi Muhammadu S.A.W.

Lamarin da shi kuma Prof. din ya musanta tare da kalubalantar Dr. Abdallah Gadon kaya daya kawo muryar ko kuma ya nemi yafiyar sa a bainar jama'a, in ba haka ba su garzaya kotu.

Bayan rashin samun abinda ya nema Karara tare da cikan wa'adin da ya bashi ne Prof Makarin ya garzaya kotun don neman hakkinsa a gaban kotu.

Daga Baba Abdullahi

© Zinariya

06/02/2020
Photos from Hidayatul aulad Tv's post 05/11/2019

Masoya ga ranarku

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Website

Address


Kofar Dawanau
Kano