Darul Qur'an Wal Hadith

Darul Qur'an Wal Hadith Wannan shafi ne da za'a dinga saka muku karatuttukan malaman sunnah

Har yanzu ana cigaba da daukar Ι—alibai
16/05/2025

Har yanzu ana cigaba da daukar Ι—alibai

  anfara daukar Ɗalibai
04/05/2025

anfara daukar Ɗalibai

𝗕𝗔𝗑𝗔 π—¬π—œπ—‘ π—•π—œπ—žπ—œπ—‘ 𝗖𝗛π—₯π—œπ—¦π— π—˜π—§π—œ ❌❌❌" Ni Musulmi ne kuma ba zan danganta Allah da wani ba  , daga cikin wanda suke danganta Alla...
23/12/2024

𝗕𝗔𝗑𝗔 π—¬π—œπ—‘ π—•π—œπ—žπ—œπ—‘ 𝗖𝗛π—₯π—œπ—¦π— π—˜π—§π—œ ❌❌❌

" Ni Musulmi ne kuma ba zan danganta Allah da wani ba , daga cikin wanda suke danganta Allah da cewa yana da Ι—a. Akida itace :" Ka ce shi ne Allah MakaΙ—aici. Allah wanda ake nufin sa da buΖ™ata. Bai haifa ba , kuma ba'a haife shi ba. Kuma babu Ι—aya da ya kasance tamka a gare shi." ( Suratul Ikhlasi aya 1 / 4 )

Kada ka aiko min gaisuwar barka da sabuwar shekara ta 2025❌

Kada ka yi min Eid Mubarak na sabuwar shekara ta 2025 ❌

Wannan ba shi bane addini na ❌

πŸ“€ Assadaqa Islamic Foundation β˜ͺοΈπŸ•ŒπŸ•‹

Ku bibiyemu a shafukan sada zumunta akan



YouTube https://youtube.com/-ilm-foundation

Facebook https://facebook.com/

X https://x.com/assadaqanigeria

TikTok Assadaqa

Telegram https://t.me/babulilmfoundation

SMS +2348083162819

WhatsApp Group https://chat.whatsapp.com/Ie3MqO4Q1emGieU8SSHl54

β€’ WhatsApp Channel https://whatsapp.com/channel/0029VayV6Rv1yT2AfyLYia3n

TAMBAYOYI SHA-DAYA (11) DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU.πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡SheΙ—an Bazaiso Kayi share Ι—in wannan...
17/09/2024

TAMBAYOYI SHA-DAYA (11) DA ANNABI (S.A.WA) YA YIWA SHAIDAN; TARE DA AMSO SHINSU.

πŸ‘‡
πŸ‘‡
πŸ‘‡
πŸ‘‡
SheΙ—an Bazaiso Kayi share Ι—in wannan rubutu kayi Ζ™oΖ™ari ka aikasu koda a groups uku ne
πŸ‘‡
πŸ‘‡
πŸ‘‡
Ga tattaunawar kamar haka.
1. ANNABI S.A.W. Ya tambayi Shedan
waye abokin tarayyarka?
Shaidan yace Masa: Mai Cin Riba.
2. Dawa kake zama a matsayin aboki? .
Shaidan: Mazinaci.
3. Dawa kake kwanciya?
Shaidan : Mai shan kayan Maye/ Dan Maye. .
4. Waye baqonka?
Shaidan: Barawo.
5. Waye Dan Aiken ka? .
Shaidan: Boka/ Matsafi
6. Me yake faranta maka Rai?
Shaidan: yawan rantsuwa cikin magana. .
7. Waye masoyinka na haqiqa?
Shaidan: wanda yake barin sallar juma'at.
8. Me yake karya kashin bayanka? .
Shaidan: inga masu laifi suna tuba.
9. Me ke Konamaka Rai?
Shaidan: Yawan Istigfari dare da Rana .
10. Me yake wulaqantaka?
Shaidan: Yawan Sadaka.
11. Me Yake makantar da kai ga bayi? .
Shaidan: sallar Asubahi.
Subhanallahi
Allah ka karemu daga shairin shaidan

Tunatarwa zuwaga wanda basuyi like wannan page kuyi like sabida karatu sannan kuyi share a groups sabida wasu sugani su Amfana.

πŸ“€ Babul ilm Foundation

Ku bibiyemu a shafukan sada zumunta akan

BABUL ILBABUL ILM Foundationube https://youtube.com/-ilm-foundation

β€’ Facebook https://facebook.com/

β€’ TikTok Babul ilm Tv

β€’ Telegram https://t.me/babulilmfoundation

β€’ WhatsApp +2348025888737

β€’ WhatsApp Group https://chat.whatsapp.com/Ie3MqO4Q1emGieU8SSHl54

Amfanin ilimi aiki dashi

02/09/2024

βœ‹WASIYYAR BANKWANA🀚
β€œKa mu'amalanci mutane misalin yadda zaka so su mu'amalance ka, Kada ka yi zalunci, kada ka Ζ™asΖ™antar da su, kada ka yi Karya akan su, kada ka tauye musu haΖ™Ζ™insu, kada ka yi gulmar su, kada ka yi Ζ™oΖ™arin wulaΖ™antar da su, kada ka ci amanar su, ka cika musu alΖ™awarin da ka Ι—aukar musu, ka sani zamani yana juyawa, kuma zaka Ι—anΙ—ani Ι—acin mummunan abunda ka aikata ga waninka.”

πŸ“€ BABUL ILM Foundationn

MUTUM NA GARI🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼*"Ka zama mutum nagari sai Addu'ar mutane nagari ta ...
14/08/2024

MUTUM NA GARI

🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲🌲
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼🌼

*"Ka zama mutum nagari sai Addu'ar mutane nagari ta riske ka, ita kuma nagarta ba siyanta ake ba koyanta ake daga mutane nagari masu bin Qur'ani da Sunnah”*

✍️ *Aminu Auwal Isah (Abu Albani)*

πŸ“€ *Babul ilm Foundation*

Ku bibiyemu a shafukan sada zumunta akan

* ilm Foundation*

β€’ YouTube Babul ilm Tv

β€’ Facebook Babul ilm Foundation

β€’ TikTok Babul ilm Tv

β€’ *_Telegram_* *Babulilmfoundation*

β€’ WhatsApp +2348025888737

β€’ WhatsApp Group https://chat.whatsapp.com/Ie3MqO4Q1emGieU8SSHl54

Address

Kawo Gabasawa
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Darul Qur'an Wal Hadith posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category