Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Rabiu M Tasiu, Ibrahima Nouradine, Ibrahim Abdallah, ßàsh Èl, Fridaus Yakubu, Nafeesat Sulaiman, Sahibul Zikir Zikir
Gidan Duhi Alfalaki Ramli da Hisabi
Wannan page anbudene saboda samun fatawowi akan hukuncin qasa Ramli dan magance matsalolin rayuwa
30/01/2025
Formar think soap
Sai angwada akan san na kwarai
Masu fama da rariyan hannu
Lalacewar kudi ko dukiya
Sihri da baki da ido
Da sharrin mayu
Ko iska tom agwada wannan hayaki inshaallahu zai aiwa allah godiya
Bonus! Bonus!! Bonus!!!
Ayau munada 24h na hukunci dauki lamba daga 1 zuwa 16 don kaji labarin rayuwarka/ki
1-2-3-4-5-6-7-8-9-10-11-12-13-14-15-16
Ga link dan shiga gidan hukuncin
Misalin yanda ake anfani da sitam na rubutun sha ga wanda basu san yacca akeyiba
24/03/2024
Assalamu alaikum sadatul kiram
Da fatan kowa yana cikin koshin lfy Allah yaqar6i ibadunmu ameeen
Yau zamiyi bayani akan hukuncin aure
Malam yace idan kazuba qasa da niyar haka sai ka dauki gindan ma'in ma'i maana gidan 3 da 7 sai kahaifesu
Sai gidan 11 da 15 suma kahaifesu yayan da s**a futa suma sai kahaifesu danda yafuta aqarshe idan akwaishi acikin qasar tom auren zaiyuwu idan babushi aqasar gaskiya sai dai hakuri zaiyi yuwa yayuwu...
والله اعلم
Domun karin bayani ko bincike akan rayuwa anememu awannan lamba 07032598746 ko WhatsApp
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Contact the school
Telephone
Website
Address
Kano