Marriage life

Marriage life English and Econmics knowledge provision

Abubuwa guda 4 da zasu faru idan mata s**a daina hakuri da talaucin mazajensu 1) tausayin mata zai futa daga zuciyar maz...
07/09/2025

Abubuwa guda 4 da zasu faru idan mata s**a daina hakuri da talaucin mazajensu

1) tausayin mata zai futa daga zuciyar mazajensu, mata zasu daina samun tarairaya da kulawa daga mazajensu. Domin idan namiji yasan matarsa bata tausaya masa shima bazai tausaya mata ba.

2) Zubewar kima da mutunci. Kimar mace na zibewa agun namiji yayinda ya fahimci matarsa bata mutunta abinda ya kawo mata na rayuwar yau da kullun.

3) Ficewa a rai. Mace na fita aran namiji ya fara tinanin sake auren wata, koda bashi da kudin sake auren, a tinaninsa ko zai dace da mai hakuri.

4) Idan mazan da basu da aure s**a fahimci mata basa hakuri da talaucin mazajensu, kamar yadda s**anji masu magana nacewa " ABU BIYU BASA ZAMA WAJE DAYA " wato "MACE DA BABU" to zasu daina shaawar yin auren har sai sun samu kudi. Sannan wannan zaisa mata sudaina samun masu aurensu.To daganan sai zinace zinace suyi yawa. Shikkenan alumma ta lalace.

Kusani mata hakurin da Allah ya ce kuyi yana da muhimmanci wajen inganta Alumma baki daya.

Nura Mustapha

06/10/2021

Maana da alfanun distance learning

30/05/2021
04/04/2021

English lesson 1 ( Hausa )

30/03/2021

Lesson 1 English version

Address

Kano

Telephone

+2347068434907

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Marriage life posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category