zackss2017

zackss2017 WA'AZI CIKIN HIKIMA

hamdulillah
24/12/2025

hamdulillah

23/11/2025
23/11/2025

Slam

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.Al-Hafiz Imam Zahaby (ra) Yace: Duk wanda baya jin tsoron kasancewa cikin wuta, to, shi r...
18/05/2025

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.

Al-Hafiz Imam Zahaby (ra) Yace: Duk wanda baya jin tsoron kasancewa cikin wuta, to, shi ruɗaɗɗe ne, (wawa ne) domin ya yarda da talalar Allah gare shi.
Littafi: Siyar A'alamu Nubala (391/6)

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.Proff Abdurrahman Si'ady (ra) Yace: SUNNAH ce ta Allah cikin bayinSa, idan musiba ta sauk...
17/05/2025

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.

Proff Abdurrahman Si'ady (ra) Yace: SUNNAH ce ta Allah cikin bayinSa, idan musiba ta saukato, Sai Ya tsirtar da masu umarni da kyakkyawa da hani da mummuna(wanda ke nasihanar da mutane) daga gare ta.
Littafi: Tagseeri Assi'ady (165)

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.Imam Ahmad bin Hanbal (ra) Yace: wanda ya mutu a kan MUSULUNCI da SUNNAH to, ya mutu akan...
17/05/2025

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.

Imam Ahmad bin Hanbal (ra) Yace: wanda ya mutu a kan MUSULUNCI da SUNNAH to, ya mutu akan dukkan alkhairi.
Littafi: Siyar A'alamu Nubala (11/296)

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.Ameerul Muminina Umar Bin Khadab (rta) Yace: Mutane uku (3) suke ruguza Addinin Musulunci...
17/05/2025

DAGA TASKAR MAGABATA NA KWARAI.

Ameerul Muminina Umar Bin Khadab (rta) Yace: Mutane uku (3) suke ruguza Addinin Musulunci:

1. Wulakantaccen malami (misali mabaraci, mai bi kofa-kofa domin mika gaisuwa ga alhazzai da ƴan siyasa)

2. Me Alkur'ani kuma me ywan jjidali da munafurci. (Misali, Yan Qur'an zallah, da kuma khawarij) sune wanda tarihin musulunci ya nuna sunfi yawan jjidali da Alkur'ani, saboda da rashin fahimtar sa a bisa Tafseerin MAGABATA na kwarai.

3. Da kuma shugabannin addinin Musulunci-manyan malamai masu ɓatar da mutane. Ya hanyar, Bidi'a.
Littafi: Zammul kalamu wa Ahluhu (89/1)

16/05/2025

Salam

Zakaria Muhammad Nasir
16/05/2025

Zakaria Muhammad Nasir

Address

Lamido Crescent
Kano
PATOOSH

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when zackss2017 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category