Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad

Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad Karatuttukan Prof. Muhd Rabiu A Sa'ad, da sauran maluma.

01/06/2026

Wannan hadisin na mace 'yar aljanna wadda idan mijinta ya ɓata mata rai, ko ita ta fusata shi; zata je ta k**a shi ta riƙe ta ce: Ba za ta ci ko ta sha ba, har sai ya yi sulhu da ita ya sauka daga fushin da yake.
Annabi Alaihis salam Ya ce wannan ƴar aljanna ce.
Amma mata da yawa don ji-ji-da-kai, da girman kai da mummunan zato, da mara kyan tunani ba sa yin haka, wannan albishir mai arha yana wuce su.

Ba ki saurari wannan sauraron tsaf ba ne?

01/06/2026
07/05/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 20/11/1447AH -
07/05/2026m
Darasi na (108)

✍️P.R.O
Ahmad Muh'd Rabi'u A Sa'ad (Ibnu Taimiyyah)

30/04/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 13/11/1447AH -
30/04/2026m
Darasi na (107)

✍️P.R.O
Ahmad Muh'd Rabi'u A Sa'ad (Ibnu Taimiyyah)

05/02/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 17/08/1447AH -
05/01/2026m
Darasi na (106)

✍️P.R.O
Ahmad Muh'd Rabi'u A Sa'ad (Ibnu Taimiyyah)

29/01/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 08/08/1447AH -
22/01/2026m
Darasi na (105)

✍️P.R.O
Ahmad Muh'd Rabi'u A Sa'ad (Ibnu Taimiyyah)

22/01/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 03/08/1447AH -
22/01/2026m
Darasi na (104)

✍️P.R.O
Ahmad Muh'd Rabi'u A Sa'ad (Ibnu Taimiyyah)

15/01/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 26/07/1447AH -
15/01/2026m
Darasi na (103)

✍️P.R.O
Ahmad Muh'd Rabi'u Sa'ad (Ibnu Taimiyyah)

08/01/2026

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh: Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 19/07/1447AH -
08/01/2026m
Darasi na (102)

07/08/2025

Karatun littafin Arrahikul Makhtum Tare da:
Sheikh Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad
Wanda yake Gabatarwa A Masallacin
Juma'a Na jami'ar Bayero Old Site (BUK)
yau muna: 13/02/1447AH -
07/08/2025m
Darasi na (91)

Address

Kano

Telephone

+2347061323740

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Prof. Muhd Rabi'u A Sa'ad:

Shortcuts

Share

Category