Tunatarwa A Shari'ar Muslunci

Tunatarwa A Shari'ar Muslunci ٱه‍دنا الصراط المستقيم

16/08/2026

Daga waqoqin da ka haddace zaka gane ba kada uzurin zuwa lahira ba ka iya karanta Al-qur'ani ba.

Allah yasa mu dace

Lokacin da ruwan sama ke sauka wata damace da mutum ya kamata yayi amfani da ita wajen rokon Allah   Africa TV3
16/08/2026

Lokacin da ruwan sama ke sauka wata damace da mutum ya kamata yayi amfani da ita wajen rokon Allah


Africa TV3

17/06/2026

TUNATARWA:

Kar mu manta da Azumi gobe Alhamis, Allah ya bamu iko 🤲

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umarce mu da muyi masa Salati a ranar juma'a da kuma daren juma'aاللهم صل عل...
14/05/2026

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umarce mu da muyi masa Salati a ranar juma'a da kuma daren juma'a

اللهم صل على محمد وعلى آل محمد، كما صليت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد، اللهم بارك على محمد، وعلى آل محمد، كما باركت على إبراهيم، وعلى آل إبراهيم، إنك حميد مجيد

14/05/2026

Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umarce mu da muyi masa Salati a ranar juma'a da kuma daren juma'a

14/05/2026
Ranar karshe da mai layya zai yanke farcen sa ko yayi aski
14/05/2026

Ranar karshe da mai layya zai yanke farcen sa ko yayi aski

30/04/2026

Address

Kano

Telephone

+2349162127245

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tunatarwa A Shari'ar Muslunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share