06/09/2022
Bismillah
An karbo daga Anas Allah yakara yarda agareshi yace:
manzan Allah (s a w) yace 'Babu wani musulmi dazai shuka wani Abun shukawa ko ya dasa wani abun dasawa sai tsuntsu yaci daga gareshi ko mutun ko dabba face yakasance agareshi yanada ladan sadaka
(Bukhari da Muslim)
::Rayuwar mususunci::
https://www.facebook.com/profile.php?id=100083703844110
Addini nasiha ne