13/11/2020
*KAMSEF*, na gayyatar daukacin members dinta zuwa meeting din karkare shirye shirye na program din da za ta gabatar nan da wani sati. Wanda meeting din zai kasance ranar *Asabar (14/11/2020), a *Small London masallacin "yan kaji kasuwar kurmi*, da karfe *4:00pm* na yamma.
Zuwanka ko zuwanki nada mahimmanci wanda ta haka ne zaka bada yar karamar gudummawar ka ta taimakawa Al'umma.
Mun gode.