Arewa Duniya Tv

Arewa Duniya Tv

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Duniya Tv, Education Website, kano Nigeria, Kano.

18/05/2026

😭😭Innalillahi wa inna ilaihirajiun Allah yayima yayata rasuwa yarinyar kanwar mahaifiyata Zainab Idris kafur uwar gidan hakimin kafur Dan galadiman Katsina State janaza karfe 11:00 am na safe
Allah yajikanta yasa jinyar datayi tazama kaffara agareta yasa aljannah makoma

18/05/2026

😭😭Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un munyi rashin jajirtaccen dalibin musabaqa daga jihar Bauchi, Allah yamaka rahama yasa kahuta yasa Aljanna makoma.

18/05/2026

Wani matashin Alaramma Abdussamad Isyaka ya rasu sakamakon bige shi da wata mota ta yi yayin da ya ke tafiya a kan Keke a kusa da Kwanar kwanan Kofar Ido da ke kan titin Gombe a cikin garin Bauchi.

Lamarin ya faru ne a yammacin ranar Talata 12 ga watan Mayu na shekarar 2026, inda wata mota kirar Hummer ta ƙwace tare da buge shi, lamarin da ya yi sanadin rasuwarsa nan take a wajen.

Za a yi jana’izar marigayin a ranar Laraba da misalin karfe 8:30 na safe a Masallacin JIBWIS da ke bakin hanya a unguwar Kandahar kusa da Masallacin Ashabul Kahfi a cikin garin Bauchi.

Marigayin matashi ne mai ƙwazo wajen karatun Alƙurʼani har ma ya taɓa shiga Musabaƙar Alƙurʼani mai girma.

Alʼumma na ci gaba da bayyana alhini kan rashinsa.

- Arewa Updates

18/05/2026

🤲 Ya Allah ka kabawa wannan bawan lafiya, ka ba shi lafiya cikin ikonKa, ka sauƙaƙa masa duk wata wahala da yake ciki. Ka saka masa sauƙi da farin ciki a rayuwarsa. Ameen.

18/05/2026

A Shirye Nake Da Na Auri Abun Hon Al'ajabin Zazzau, Cewar Fatima Hassan

Wata Matashiya a garin Zaria Fatima Hassan, ta bayyana cewa a shirye take ko ta wane hali ta auri Hon Mahmud Sadis Buba (Abun Al'ajabin Zazzau) saboda soyayyar da take yi masa.

Matashiyar ta bayyana hakan ne a shafinta na sadarwa, inda ta ce ta dade tana son fitar da mijin aure, amma sai yanzu lokaci ya zo, inda ta bayyana yadda jama'a s**a matsa mata da maganar ta je ta yi aure.

Ta kara da cewa, lokaci ya yi insha Allah ga masoyina Abun Al’Ajabi nan na tsayar da shi a matsayin mijin aurena, ta kara da cewa aure ba dole sai jibgegen mutum ba, za ta iya hakuri da kadan da ta samu.

Wane fata za ku yi mata?

Daga Saifullahi Lawal Imam

18/05/2026

Har yanzu inajin zafi idan na tuna k@sh ni da akayi a cikin Film din a Duniya .

Alhajin Breaker (jajaye)

18/05/2026

😭😭 Inalillahi wainna Ilallahi Rajiun Allah Sarki Baiwar Allah Cikin Dare zata tashi tayi ta Mini Addu'a Ni kadai nasan Radadin da nake ji na rabuwa da ita Ubangiji Allah yasa karshen wahala kenan Allah ya karbi Shahadarki Allah yasa ki Cikin Aljanna Fiddausi 😭😭😭😭😭😭😭

18/05/2026

Za'a fafata tsakanin lauyan muslunci Abdurrahman Muhammad Jariri da wannan maƙiyin manzon Allah saw

Wannan mutumin bashida aiki sai cin mutuncin manzon Allah saw, da shari'ar muslunci

Lauyoyi kiristoci sama da lauya hamsin (50) masu matsayin (SAN) sun shirya ba wannan fasiƙin kariya bayan da lauyan muslunci Abdurrahman Muhammad Jariri ya makashi kotu.

Zuwa yanzu, Lauyan muslunci na neman addu'arku da fatan alkhairi

Allah ta'ala ya bashi nasara acikin wannan fito-na-fiton da za'ayi.

17/05/2026

tsohon gomnan KATSINA Alj. Bello Aminu Masari
Ya dauki nauyin karatun evangelist Usman Ibrahim jiya da daddare Malam Haruna Baban Chinedu ya kirani a waya ya Hadani mukayi magana da Alj. bello Aminu Masari ya tabbatarmin ya dauki nauyin karatun usman Ibrahim har zuwa lokacin da Zai gama kuma daman Mun Samawa usman Ibrahim admission inda Zaiyi Shekaru Shida Yana karatun addini yadda Zai Haddace QUR'ANI da Sanin Hadisan Manzon ALLAH da jin larabci da turanci in ALLAH ya yarda Nayi farin Ciki jiya muna ADDU'AR ALLAHU ya karkato da Zukatan Yan Siyasa da masu Halin mu da SHUWAGABANNI mu wajen taimakon addini Musamman Sabbin Musulunta Muna da pastors da Christians ✝️ da yawa wanda Sun musulunta Suna bukatar taimakon mu Yan uwa daga karshe muna ADDU'A ALLAHU YA Saka wa HON, AMINI BELLO MASARI DA ALKHAIRI

17/05/2026

😭😭 Inalillahi wainna Ilallahi Rajiun Innā lillāhi wa innā ilaihi rāji’un.

Allah Maɗaukakin Sarki Ya yi wa ɗan’uwan Hafiza Aisha Muhammad Ahmad rasuwa.

Muna roƙon Allah Ya jikansa da rahama, Ya gafarta masa, Ya sa Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa. Allah Ya bai wa iyalansa da masoyansa haƙurin jure wannan babban rashi.


17/05/2026

😭😭 Inalillahi wainna Ilallahi Rajiun 😭Allah ya gafarta miki nasamu lbrn rasuwanta a Jos😭

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Telephone

Address


Kano Nigeria
Kano
FOLLOW ME ON MY YOU TUBE CHANNEL (UMAR ISLAMIC TV)