A.A Mai da'awah Islamic academy

A.A Mai da'awah Islamic academy A.A Mai da'awa academy Islamic academy is an online Islamic school

A_A_MAI_DA_AWAH_ISLAMIC_ACADAMY_ #Tashirya tsaf cikin yardar  allah dan ganin ta tura ilimin addini, kowani bangare ta (...
17/11/2021

A_A_MAI_DA_AWAH_ISLAMIC_ACADAMY_ #

Tashirya tsaf cikin yardar allah dan ganin ta tura ilimin addini, kowani bangare ta (whatsapp) ɗinka.

Neman ilimin addini wajibene akan kowani musulmi.

In baka da damar zuwa makaranta ko majalisi na karatu dss, to ka kwantar da hankalinka. Wannnan makaranta ta shirya tsaf ta fito da tsare tsaren da zata koyama karatu cikin sauki kana ɗakinka.

Kamar su :
(1)Qur'ani
(2)hadith
(3)fiphu
(4)azkar
(5)tajweed wa ulumul Qur'an.
(6)larabci

Ajin daga kai sai malam
Ko ajin mutane dayawa

Kowani fanni tindaga tushe, kai tsaye ka tuntubi wannan number 👇🏻👇🏻

08087040253

Allah yasa mu dace

Address

T\wada Brigade Nassarawa LG Kano
Kano

Telephone

+2348036413482

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A Mai da'awah Islamic academy posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category