30/04/2024
Kai zaka sayawa kanka wuta, solar ko Generator, kai zaka tonawa kanka bore hole, asibiti da magani sai da kudin ka, makarantun yaran ka sai ka biya kudi don samun karatu mai inganci, kai zaka tsare gidanka ( da tsarewar Allah)
Ban san abinda Talaka yake mora a arzikin kaşar sa ba. Shugabanni Allah yana kallon ku.
Ismail Maiduguri