GSS sharada sharoba 2018

GSS sharada sharoba 2018

Share

Life Is Better With True Friends, sharada 2018 old members

17/05/2026

🤝Taron Wannan Qungiya Zai Kasance Ranar lahadi bayan kwanaki 3 da Sallah😁😁
Shin zaku samu halarta?
Ku bayyana mana ra'ayoyinku👇👇

Photos from GSS sharada sharoba 2018's post 16/05/2026

Alhamdulillah munsamu halartar ɗaurin auren ABDUSSALAM MUKHTAR a wannan rana ta 16/MAY/2026 a masallacin shaikh Ja'afar Mahmud Adam tudun Murtala

Muna addu'ar Allah ubangiji yasanya alkhairi

Allah yakawo na ƴan baya😁😁🤗🤲🙏

GSS sharada sharoba 2018

12/05/2026

Muna sanarda daurin auren ɗaya daga cikin members na wannan qunqiya mai albarka

Wanda za'ayi ranar Asabar /16/05/2026

Muna fatan Allah ubangiji yabada ikon halarta wanda bazasu samu damar zuwaba muna fatan zasuyi addu'a ta fatan alheri

Allah ubangiji yasanya alkhairi 🤲🙏

Saqo daga GSS sharada sharoba 2018

08/05/2026

😁In sha Allah zamu gudanarda taron wannan Qungiya ranar asabar 06/06/2026
Harabar makarantar g.s.s sharaɗa
Allah ubangiji yakaymu lokacin🤲🙏

06/05/2026

😁Shin kunaso muhaɗa taron Qunqiya bayan sallar nan😁❓

Ku Bayyana mana Ra'yoyinku👇

04/05/2026

Assalamu alaikum

Sunana AHMAD ALIYU IBRAHIM kamar yadda aka sani a jiya 03/05/2026 shugabanci wannan gida ya ayyanani a matsayin wanda zan cigaba da jagorantar wannan kungiya mai albarka domin dorawa daga inda aka tsaya akan aiyyukan da aka faro tun da fari.

Ina neman gudunmawar mabiyanmu na wannan kungiya domin mu cimma manufofi masu yawa a wannan tafiya kamar

1. Tafiya hannu bi-biyu da mabiya a kowanne fanni.
2. Damar magana kai tsaye ga sashen shugabanci tun daga sama har kasa.
3. Kawo gyara ko shawara kai tsaye da kake ganin zata taimaka wajan tabbatar da cigaba a wannan tafiya.
Shugabanci na kowa ne sai dai shi shugaba yana zama jagora ne kadai idan mabiya s**a bashi hadin kai.

Allah ya bamu ikon sauke duk wani nauyi da aka dora mana Ameen

AHMAD ALIYU IBRAHIM
CHAIRMAN SHAROBA 2018 CHAPTER

Ahmad Aliyu Ibrahim GSS sharada sharoba 2018

04/05/2026

Bayan tattaunawa ta musamman a jiya 03/MAY/2026 muna farin cikin sanarda membobin wannan Qungiya cewa mun samu sauyi na shugabanci.

Ahmad Aliyu Ibrahim shine sabon shugaba na wannan Qungiya tamu mai albarka wanda zai fara aiki daga yanzu-yanzu.

Bayan murabus daga tsohon shugaban qungiyar yayi Hafeez Khalid Sharada a jiya tareda secretary na wannan Qungiya Muhammad Babayo da sauransu.

Sunyi murabus ɗinne domin sukoma gefe abawa wasu dama bayan shafe samada shekaru 10 suna shugabantar wannan qunqiyar, kuma zasu kasance trustee na wannan Qungiya domin cigaban wannan Qungiya musamman ta fannin shawarwari da sauransu.

Sabon secretary na wannan Qungiya shine Mas'ud Bin Hussaini

Muna fatan zaku musu fatan alkhairi da adduoi na cigaba 🙏 muna roqon Allah ubangiji yataemakemu baki ɗaya

P.R.O OFFICE

GSS sharada sharoba 2018

03/05/2026

Bayan kammala meeting da aka gudanar na shuwagabannin na wannan Qungiya tamu mai albarka a yau kenan 03/may/2026

Akwai sabon labari dayake zuwa😁😆

Shin zaku canki wanne abune akayi ko aka tattauna???😁😁

Kubamu amsa a comment section 👇👇

GSS sharada sharoba 2018

Photos from GSS sharada sharoba 2018's post 26/04/2026

Hotona daga gurin ɗaurin auren da akayi na ɗaya daga cikin shugaba a wannan qunqiyar kai albarka sunusi sarki

Allah ubangiji yasanya alkhairi

Allah ubangiji yakawo na ƴan baya😁😅

GSS sharada sharoba 2018

22/04/2026

Muna sanarda daurin auren ɗaya daga cikin shugaba na wannan qunqiya mai albarka

Wanda za'ayi ranar Asabar /25/04/2026

Muna fatan Allah ubangiji yabada ikon halarta wanda bazasu samu damar zuwaba muna fatan zasuyi addu'a ta fatan alheri

Allah ubangiji yasanya alkhairi 🤲🙏

Saqo daga GSS sharada sharoba 2018

19/04/2026

‎😭😭😭😭
‎INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIR RAji'un
Allah Yayiwa Mahaifin
Aminu Ahmad Sulaiman
Rasuwa

‎Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya jiƙansa da rahama, Ya sanya Aljannatul Firdausi ta zama makomarsa, in tamu tazo Allah yasa mucika da Imani.

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


Sharada Phase 1 Kano
Kano
700234