GSS sharada sharoba 2018

GSS sharada sharoba 2018 Life Is Better With True Friends, sharada 2018 old members

20/08/2026

Alhamdulillah daxu munje mun duba sulaiman Mahmud Muhammad wato kawu a asibiti kuma jikinsa da sauƙi sosae

Mun isar da sakon kowa da kowa
Allah ubangiji yabar zumunci 🤲🙏

Muna sanarda cewa zamuje dubiyar ɗan'uwa sulaiman Mahmud Muhammad wato kawu gobe Alhamis 20 ga watan August.Gurin haduwa...
19/08/2026

Muna sanarda cewa zamuje dubiyar ɗan'uwa sulaiman Mahmud Muhammad wato kawu gobe Alhamis 20 ga watan August.

Gurin haduwa kofar gidan Bashir tofa inda abisibitin yake kusada layin gidan Kwankwaso kenan mai suna Ansar hospital

Lokaci karfe 9:30 na safe in sha Allah

Duk wanda sukeda niyyar zuwa da lokaci saimu haɗu acan ɗin,

Domin karin bayani saikuyi ma wannan numbern magana 08140670671

Allah ubangiji yakaymu 🤲🙏
Shikuma Allah ubangiji yabashi lpya

GSS sharada sharoba 2018

Asaka ɗan uwa kuma memba wannan Qungiya wato sulaiman Mahmud Muhammad wanda akafi sani da kawu acikin addu'a 🤲🙏Yayi acci...
17/08/2026

Asaka ɗan uwa kuma memba wannan Qungiya wato sulaiman Mahmud Muhammad wanda akafi sani da kawu acikin addu'a 🤲🙏

Yayi accidents ne tareda samun karaya har guda 2 😰 muna rokon Allah ubangiji yabashi lpya

Yana nan kwance a wani asibiti dake wajen gidan bashir tofa sunan asibitin Ansar

Domin ƙarin bayani ga numbern daza'a kira* 👉 08161670383

GSS sharada sharoba 2018

Alhamdulillah daga wajen ɗaurin auren member na wannan Qungiya Abdurrazak M Inuwa Allah ubangiji yasanya alkhairi yabasu...
26/07/2026

Alhamdulillah daga wajen ɗaurin auren member na wannan Qungiya Abdurrazak M Inuwa

Allah ubangiji yasanya alkhairi yabasu zaman lafiya🤲🙏

GSS sharada sharoba 2018

Muna sanarda ɗaurin auren ɗaya daga cikin members na wannan qunqiya mai albarka Abdurrazak M Inuwa Wanda za'ayi ranar la...
21/07/2026

Muna sanarda ɗaurin auren ɗaya daga cikin members na wannan qunqiya mai albarka Abdurrazak M Inuwa

Wanda za'ayi ranar lahadi 26/07/2026

Sharaɗa phase 2
Bayan gidan rodi, ƴan tagwaye
Hayin diga

11:00am

Muna fatan Allah ubangiji yabada ikon halarta wanda bazasu samu damar zuwaba muna fatan zasuyi addu'a ta fatan alheri

Allah ubangiji yasanya alkhairi 🤲🙏

Saqo daga GSS sharada sharoba 2018
GSS sharada sharoba 2018

Ma Sha Allah Mun samu damar halartar Daurin Auren Abduljalal Rabiu Aramma a yau Allah ya basu zaman lafiya yasa albarka ...
03/07/2026

Ma Sha Allah
Mun samu damar halartar Daurin Auren Abduljalal Rabiu Aramma a yau Allah ya basu zaman lafiya yasa albarka a cikin wannan aure Amin

GSS sharada sharoba 2018

Assalamu alaikum Barka da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya muna farin cikin sanar da yan uwa Daurin Auren daya daga ...
29/06/2026

Assalamu alaikum

Barka da wannan lokaci fatan kowa yana lafiya muna farin cikin sanar da yan uwa Daurin Auren daya daga cikinmu wato *Abduljalal Rabiu* wanda aka fi sani da Aramma ranar wannan jumaa mai zuwa muna baku hakuri bisa rashin samun sanarwar da wuri saboda baya gari amma ya dawo.
Allah ya bada ikon halarta Amin

Lambar Ango 08128707352

Muna sanarda ɗaurin auren ɗaya daga cikin members na wannan qunqiya mai albarkaWanda za'ayi ranar Asabar 28/06/2026Muna ...
21/06/2026

Muna sanarda ɗaurin auren ɗaya daga cikin members na wannan qunqiya mai albarka

Wanda za'ayi ranar Asabar 28/06/2026

Muna fatan Allah ubangiji yabada ikon halarta wanda bazasu samu damar zuwaba muna fatan zasuyi addu'a ta fatan alheri

Allah ubangiji yasanya alkhairi 🤲🙏

Saqo daga GSS sharada sharoba 2018
GSS sharada sharoba 2018

Muna anfani da wannan damar wajen taya membobin wannan Qungiya murna shiga sabuwar shekarar addinin Musulunci ta 1448 AH...
17/06/2026

Muna anfani da wannan damar wajen taya membobin wannan Qungiya murna shiga sabuwar shekarar addinin Musulunci ta 1448 AH

wanda yau yake 2 ga watan Al'muharram 1448 Ah

Muna addu'ar Allah ubangiji yasa mun shiga a sa'a da samun nasarorin Rayuwa

Duk wanda suke cikin wani halin na damuwa Allah ubangiji yabada mafita🤲🙏

GSS sharada sharoba 2018

09/06/2026

Assalamu Alaikum Warahmatullahi

Amadadin wannan kungiya tamu mai albarka muna kara mika sakon taaziyarmu ga daya daga cikin na rasuwar mahaifiyarshi a ranar Lahadi 07/06/2026 muna adduar Allah ubangiji yajikanta yayi mata gafara yasa tana aljanna Amin. Allah ya basu ladan hakurin rashinta Amin

Bayan haka, wannan kungiya bisa jagoranci shugabancinta zasu je taaziyya a ranar Laraba 10/06/2026 misalin karfe 10 na safe inda zaa hadu a mun dadu bakin diga kafin lokacin da aka ambata.

An saka wannan lokacin ne domin bawa masu fita da wuri damar halarta

Allah yajikanta da magabaranmu Amin

SHAROBA 2018 CHAPTER
FOR: CHAIRMAN

GSS sharada sharoba 2018

Address

Sharada Phase 1 Kano
Kano
700234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GSS sharada sharoba 2018 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category