12/10/2025
Barkan mu da wannan Lokaci
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from B'smart & Lamaraix Digital Marketing, College & University, Unguwa uku, Kano.
12/10/2025
Barkan mu da wannan Lokaci
24/05/2025
One Boy
10/03/2025
A arewa muna acikin mummunan jahilci da rashin sanin ciwon kai
Acikin wannan watan mai daraja, watan yiwa Allah ta’ala ibadah da neman gafara
Tsabar mutuwar zuciya, tun daga airport har zuwa cikin garin sokoto, tafiyar kilometers 16 acikin zafin rana da yunwar azumi
Aka jera jami’an tsaro (Mopol, Civil Defence, Road Safety, Sokoto Marshal)
Motocin convoy na alfarma jeep-jeep sunfi 50 haɗi da motocin yaku bayi talakawa sunfi 200, tare da motocin jami’an tsaro ƙirar toyota hilux har da armoured vehicles wanda basa jin harsashi
Aka jera matasa kan t**i har gidan gwamnatin jahar sokoto 🥲🥲
Duk wannan saboda zowan ɗan gidan shugaban ƙasa Seyi Bola Ahmad Tinubu
Wannan yaron fah kirista ne, da azuminka a baki zakaje acikin zafin rana tarbo kirista tsabar rashin ilimi
Kuma akaje aka saka kiɗa akayi casu
Daga ƙarshe yaron fusata yayi yakoma gida a gaggauce
Abun takaici dayawa yake a arewa
Bayan haka
Ni tambayar da nikeso nayiwa matasan arewa anan shine;
A nigeria state nawa ne damu? 36 states and capitals ✅
Meyasa shi wannan yaron baya zuwa sauran jihohi irinsu (Cross River, Niger Delta, Port Harcourt, Bayelsa, Abia ko Lagos) domin yin irin wannan yawon marar amfani?
Sai mu yan arewa da aka raina tunaninmu, aka raina iliminmu, aka mayardamu sakarkaru wanda basusan ciwon kansu ba.
Prince B'smart Ak
26/09/2022
Barkan muda wannan lokaci
25/09/2022
Morning my fans
Barka da safiya masoyana
23/09/2022
Good morning my fans