El_Ahmed _TV

El_Ahmed _TV

Share

-Allah first and his messenger 📌
-Proudly forensic student.
-crypto enthusiast.
-much lov to u M&D.

02/01/2026

Juma’at Mubarak 🤍
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana, Ya sa albarka a wannan rana mai alfarma. 🤲

Photos from El_Ahmed _TV's post 23/12/2025

Big Moment for Security in Kano Today! 🇳🇬🛡️

Today, Kano State Government held a colourful passing-out parade at the Sani Abacha Stadium as new security personnel were officially commissioned and deployed to strengthen safety across the state.

- 2,000 trained operatives of the Kano State Neighbourhood Watch Corps were inaugurated — including both male and female members.
-These well-equipped men and women will be working in all 44 local government areas to help protect lives and property, support the police, and boost grassroots security.
-Governor Abba Kabir Yusuf and other officials were present, and vehicles plus motorcycles were handed over to enhance their mobility and response.

This is a major step in securing our communities and bringing peace closer to the people That’s the vibe today..

❤️ Kano is stepping up on security one trained helper at a time.
Share your thoughts and prayers for their success 👇🏾

🇳🇬

22/12/2025

Advice na Gaskiya 👌
Kar ka jira saeka zama ready kafin ka fara.
Idan ka jira perfect time, zaka jira har abada.
Ka fara da abin da kake da shi yanzu:
little knowledge
small phone
slow progress
Duk suna kiransu starting point.
A Hausa muna cewa:
“Hanyar nisa ana fara ta da mataki ɗaya."
Learn small, practice daily, improve gradually.
Today better than yesterday = progress.
Kar ka kwatanta journey ɗinka da na wani.
Everyone dey move at their own pace.
Ka fara yau. Ka ci gaba gobe. Result zai zo. 💯

16/12/2025

Bayan zargin da Aliko Dangote ya yi wa Shugaban Hukumar NMDPRA, Malam Farouk Ahmed, na barnatar da Dala miliyan 5 wajen karatun ’ya’yansa a ƙasashen waje, mutane da dama sun fara tambaya: me Dala miliyan 5 za ta iya yi idan aka zuba ta cikin al’umma?

Domin fahimta, Dala miliyan 5 kwatankwacin kusan Naira biliyan 7.3 kenan.

A Jihar Sokoto kaɗai, wannan kuɗi zai iya canza rayuwar dubban yara:

– Ginin makarantar Firamare guda ɗaya na cin kusan miliyan 120
– Albashin malamai 12, kowanne ₦80,000 a wata = miliyan 324 a shekara
– Kuɗin gudanarwa = miliyan 216

Haka kuma:

– Makarantar Sakandare guda ɗaya na cin kusan miliyan 250
– Albashin malamai 20, kowanne ₦120,000 a wata = miliyan 360 a shekara
– Kuɗin gudanarwa = miliyan 180

Da wannan kuɗi, za a iya gina makarantu da dama, a ɗauki malamai masu yawa, a rage yawan yaran da ke zama a gida ba tare da ilimi ba, kuma a samar da makoma mai kyau ga al’umma.

Wannan ba wai magana ce ta siyasa ba, magana ce ta lamiri.
Lokacin da kuɗin jama’a ya koma jin daɗin mutum kaɗai, to al’umma ce ke shan wahala.

Tambayar ita ce: ina ya kamata fifiko ya kasance — jin daɗin mutum ɗaya ko makomar dubban yara?

15/12/2025

Federal Govt zata bawa ƴan Nigeria 37,000 aiki, a fannin "circular economy", Indai kana da NIN slip to zaka iya cikewa ⤵️

Photos from El_Ahmed _TV's post 29/09/2025

ALHAMDULILLAH GSKY WANNAN ABUN A YABA NE

Matsashin ɗan Crypto daga Arewacin Najeriya mai suna Sunusi Danjuma Ali ya wayi gari ya ga kuɗi sama da $135,000 (fiye da Naira miliyan 200) a asusunsa na Bitunix cryptocurrency.

A cewar Sunusi, ya yanke shawarar sanar da kamfanin tare da mayar da kuɗin gaba ɗaya, abin da ya jawo masa yabo da taya murna daga mutane da dama a shafukan sada zumunta.

Muna fatan wannan matakin nasa daya dauka yazama abin koyi ga matasa da al’umma baki ɗaya kan muhimmancin gaskiya da amana a harkokin kuɗi na zamani.

Wane fata za Ku yiwa Sunusi?

26/09/2025

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce, raɗaɗin da ƴan ƙasar ke fama da shi, sakamako ne na tiyatar da ake yi wa tattalin arziƙin ƙasar, yayin da ya jinjina musu kan juriyar da suke yi.

Photos from El_Ahmed _TV's post 26/09/2025

🚨 Both Joan Garcia and Raphinha are injured and will miss all of Barcelona matches until the international break:

🏠 Real Sociedad (h)
🏠 PSG (h)
✈️ Sevilla (a)

23/09/2025

The Kingdom of Saudi Arabia announces that Grand M***i Sheikh Abdulaziz bin Abdullah Alush-Sheikh has passed away at the age of 82.

O Allah, forgive Shaykh ʿAbdul-ʿAzīz, raise his rank among the rightly guided, grant good succession among his descendants, forgive us and him, O Lord of the worlds, expand his grave for him and fill it with light.

May Allah grant him a place in Jannatul Firdaus alongside our departed parents, scholars, family members, and loved ones.


Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Telephone

Address


Kano