Zango Ward Students Association - Zawasa

Zango Ward Students Association - Zawasa The Association is form in order to developing education

26/03/2026
Assalama alaikum ANFARA GABATAR DA EXTRA LESON TARE DA CBT GA DSLIBAI MUSU SHIRIN RUBUTA JARRABSWAR JAMB TA SHEKARAR 202...
04/12/2025

Assalama alaikum

ANFARA GABATAR DA EXTRA LESON TARE DA CBT GA DSLIBAI MUSU SHIRIN RUBUTA JARRABSWAR JAMB TA SHEKARAR 2026

Kungiyar zango educational initiative tana sanar da dukkan daliban da suke shirin rubuta jarrabawar share fagen shiga jami'a watau (JAMB) cewa tafar gabatar da extra lesson tare da gwajin jarrabawar watau (CBT) domin samun nasarar su.Wato zata horar da dalibai kan jarrabawar kamar yadda ta saba. Wannan shirin zai kasance kamar haka:

Rana: Duk ranar juma'a

Lokaci: 4pm - 6pm

Guri: Zango community model girls

Note:
Haka kuma Kungiyar zata siyawa dalibai jamb Kamar yadda ta saba bayan tantancewa.

Posted by:
Comrd Bashir Mukhtar Zango
P.R.O II

18/08/2025
05/07/2024
This is to inform Students of Zango that the Joint Admissions and Matriculation Board  (JAMB) has released results of th...
14/05/2022

This is to inform Students of Zango that the Joint Admissions and Matriculation Board (JAMB) has released results of the just concluded 2022 Unified Tertiary Matriculation Examination.

To check the 2022 Unified Tertiary Matriculation Examination result, all a candidate needs to do is to simply send UTMERESULT to 55019 using the same phone number that he/she had used for registration and the result would be returned as a text message.
This is the only process of checking the 2022 UTME results for now as the Board has not uploaded it on its website for obvious reasons.

P.R.O II
Sen. Abubakar Munir k/mata

08/05/2022

Abinda hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga jami'a (JAMB) tayiwa daliban mu bamuji dadinsa ba.
Daliban suke cikin birnin Kano ankaisu wajen gari Kuma 7 na safe zasu zana jarrabawar Wanda su dayawa daga ciki matane basu da kowa a guraren b***e suje su kwana.
Sabida wasu zasuyi asarar wannan shekarar. Yakamata hukumar Jamb tayi duba da wannan dalili Wanda sukayi asara akara basu wata damar ta hanyar canja musu guri da basu wani lokacin.

30/04/2022
30/04/2022

Muna farin cikin sanar da dalibai cewa an fara print out na Jamb slip, sannan Muna Jan hankali ga dalibai Mata cewa kada su sake suyi ƙunshi ko lalle a hannu.
Allah ya bada sa a.

08/02/2022

Muna mika sakon kokon barar mu zuwa ga Shugabancin kungiyar Arewa Student's Orientation Forum musamman Kano State chapter, domin yiwa daliban mu wadanda zasu rubuta jarabawar Jamb bita ta musamman.

04/02/2022

Alhamdulillah Mun shiga sati na uku da fara extra lesson na Jamb a wannan

Address

Zango Ward, Kano Municipal Of Nigeria
Kano

Telephone

+2348034148525

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zango Ward Students Association - Zawasa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Zango Ward Students Association - Zawasa:

Shortcuts

Share

Category