15/09/2024
الحمدلله
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from مدرسة الخلفاء الراشدين لتحفيظ القرآن و الدراسات الاسلاميه, School, Hotoro maraba Tarauni local government, Kano.
15/09/2024
الحمدلله
Alhamdulillah mungodewa Allah,yauma munƙara samun Hafizin Alqur'ani, Muhammad Abubakar,muna addu'ar Allah yasa masa Albarka, Allah yasa Alqur'ani yace cemu baki ɗaya Ameen yahayyu ya Kayyum.
Alhamdulillah mungodewa Allah, yauma Allah yaƙarayi mana Ni'ima da wani Mahaddacin Alqur'ani mai Girma a wannan makaranta,Hafiz Mu'azzam Abdullahi Sani, Allah yayi maka Albarka,ya tabbatar maka da Haddar ka,yasa Alqur'ani yacecemu Ameen yahayyu ya Kayyum 🙏🙏
13/01/2024
Alhamdulillah mungodewa Allah yauma Allah yaƙara azurta wannan makaranta da samun Mahaddacin Alqur'ani Hafiz Abubakar Abdullahi, Allah yayi maka Albarka ya tabbatar maka Haddarka,yasa kai aiki da Alqur'ani Ameen yahayyu ya Kayyum.
30/06/2022
Kyautar littattafai kenan da SSA ISLAMIYYA HON IBRAHIM INUWA YAKASAI YABAWA MAKARANTAR KULAFA'IRRASHIDEEN, Muna godiya, Allah yasa ka da alkairi Ameen