06/04/2022
Allah yakarbi ibadunmu
Dan isar Wanda yakawomana Allah
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mai Sharifai K/Dawanau, College & University, K/Dawanau, Kano.
06/04/2022
Allah yakarbi ibadunmu
Dan isar Wanda yakawomana Allah
06/04/2022
Barka da shanruwa Dafatan kowa yasha ruwa lfy
Allah yakarbi ibadunmu Bijahi Annabi Muhammad saw
02/04/2022
Happy Ramadan
Allah yasa yasa munshigo watan
Asa A Allah yasa munadaga cikin Bayin Daza A yanta AWANNAN wata Mai Alfarma
01/04/2022
Alhamulillah
Munyi Maulidi Lfy muntashi lfy
Munayiwa Baqinmu Bangajiya
Tareda FATAN komawa gida lfy
Allah yamaimaitamana
Lokacin Fitowar maigayya Mai Aiki
Maulana Sheikh Mal Auwal maisharifai
K/Dawanau
Lokacin miqa kyata Ga Mal Auwal maisharifai
01/04/2022
Alhamulillah
KYAUTAR SHEDAR SOYAYYAR ANNABI S A W
Da AKABAWA MAULANA MALAM AUWAL MAISHARIFAI AWAJAN MAULIDIN SAYYIDA FADIMATUZZAHRA AS K/Dawanau
Zamu gabatarda majalisi yau Alhamis A katsina State
24/01/2022
Barka da sauka ya Qurratu Aini Rasulullah saw
23/01/2022
ASSALAMU ALAIKI YA AINI RAHMATI RABBANIY
YA YAR GABAN GOSHIN ANNABI S A W
INATAYA DAUKACIN MUMUNAN DUNIYA BAKI DAYA MURNA DASAMUN GOLDIN NASARAR HALITTA
INANUFIN SAYYIDA FADIMATUZZAHRA'U BINTU MUHAMMADU RASULULLAH SAW
WANDA YAU 20/GAH JIMADAH THANI YAYI DAIDAI DA RANAR DATABAYYANA ADUNIYA
ALLAH YAQARAMANA TSANTSAR QAUNARTA DA ABBANTA 💕💕💖💖
Mai girma Guda Dayane Shine Badadin Allah
22/01/2022
Alhamdulillah
RIJIYAR LEMO YAN DUSA KENAN INDA WAKILIN MALAM AUWALU MAISHARIFAI YAKARBI AWARD DIN SHAIDAR SOYAYYA DA AKABAWA MALAM AUWAL MAISHARIFAI
INDAKUMA WAKILINNASANEYAMIQA KYAUTUKAN GIRMAMAWA GA SAURAN YAN UWA MASOYA ANNABI S A W
ALLAH YAQARAWA SHEYYI LFY DA HIMMA CIKIN LAMARIN ANNABI S A W