01/09/2026
ASSALAMU ALAIKUM
Innalillahi waina ilaihiraji'un ðŸ˜
a cike da alhini da bakin ciki na rashin matasa Æ´an asalin mazabar chiromawa a karamar hukumar Garun Mallam bisa harin Æ´an bindiga tare da fargabar sace Sarkin noman jahar Kano Alh. Yusuf nadabo muke mika sakon ta'aziyya ga Al'ummar Garun Mallam musamman mutanen garin chiromawa bisa wannan iftil'i daya same mu da addu'ar Allah ya jikansu ya gafarta musu ya kyauta makwancin su Amen thuma amen.
shi kuma sarkin noma muna addu'ar Allah ya kara kare shi da sauran al'umma baki daya kuma Allah ya bashi lafiya mai inganci wanda s**a jigata suke asibiti Allah ya h**e musu lafiya mai amfani Amen ya Allah.
Sanarwa daga ƙungiyar
Garun Mallam First.