I love 9ja and arewa

I love 9ja and arewa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from I love 9ja and arewa, Education, Kano.

24/07/2023

MU YI SALATI GA ANNABI (ALAIHIS - SALATU WASSALAMU) )

24/07/2023

NASIHA (0006)

(MANYAN CUTUKA SHIDA.)
1. Yaɗuwar Shirka, (saboda ƙarancin sanin tauhidi da aiki da shi)
2. Yaɗuwar Bidi'a (saboda ƙarancin sanin sunna da aiki da ita. )
3. Yaɗuwar Jahilci, (saboda rashin neman ilmi, na duniya da lahira. )
4. Rarrabuwar kai, ƙungiyanci, ɓangaranci, saboda son zuciya.
5. Son duniya, da zarmewa wajan neman duniya. da fifita ta a kan lahira.
6. Rashin soyayya da ƙiyyaya don Allah, an gina so da ƙi a kan ƙungiyanci, ɓangaranci, ƙabilanci, (ba saboda Allah ba.)

ALLAH YA TSARE MANA IMANIN MU

24/07/2023

Yan arewa wai Yaushe zamu gane Yan cin mu Yaushe zamu fara amfani da yan cin mu domin ambamu Yan ci mune haryanzu ba mufara amfani dashi ba domin kudu su tunda s**a fara amfani da nasu Yan cin shin kaga ana wulakantasu amma mu nan ka duba kaga zamfara katsina Dade sauran jawowin arewa inda ake kashe su shin muntaba futowa munyi zanga zanga ta lumana akan bamu yar da da wannan kashe Yan uwan mu da akeyi ba mutaba sabida muna ganin mu abin be shafe mu ba amma Ina Mai muku bushara cewa inde aka gama da zanfara dasu katsina garun ku za adawo aringa kashewa amma ba wannan fatan nake yimuna ba fatan da nake Allah yakawo muna zaman lafiya a duk Nigeria

24/07/2023

Waye wakar Yan cin ka duhun kanka yawan bautar da zaka cigaba da yiwa Yan shiyasa da masu kudi kafin ya'yan su sutaso su dora daga inda iyayan su s**a bari shawara ta ragewa ga masu shiga rijiya

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Kano