Duniyar Masoya Annabi s.A.w

Duniyar Masoya Annabi s.A.w

Share

Assalamu alaikum Yan uwa Musulmi masoya Manzon Allah S.A.W

05/07/2021

Ya Allah ka Dauka Musulunci da musilmai
Ya Allah ka kare Musulunci da musulmai Ameen👏

10/12/2020

Ya Allah Kasa Muga Manzon Allah S.A.W

10/12/2020

SADAKA MAGANIN MASIFA
YAKU YAN UWA MUSILMI KUDAURE KU KARANTA ZAKU AMFANA
Watarana Sayyada Fadima Yar ANNABI s.A.w
Bata da Lafiya Sai Syd Ali Bin Abi Dalib yayi Addu ar Allah yabata lafiya
Sannan yayi Alqawari idan Allah yabata lafiya zasuyi Azumin kwana 3
Cikin ikon Sai Allah yabaiwa SYD Fadima lafiya
Sai s**a fara Azumin bakance
Ranar Azumin Farko sunkai Azumin zasu Sha Ruwa sun tanadi Abincin bu'da baki
Sai Wani Almajiri miskini yazo yayi bara Sai s**a dau Abincin bu'da baki s**a Bashi
Sukuma s**a Sha Ruwa s**a hakura
Ranar Azumi na 2 Sunkai Azumi zasuyi bu'da baki Sai Wani Maraya yazo yayi Bara Sai s**a dau Abincin bu'da baki s**a Bashi sukuma s**a hakura
Ranar Azumi na 3 Sai s**a wayi gari basuda Abinda zasuyi bu'da baki Sai SYD Ali yatafi kasuwa Dan yanemo Abinda zasuyi amfani dashi wajen bu'da baki
Gashi Babu KUDI a wajensa
Sai ga Wani mutum rike da rakumi yace ya Aliyu ga Rakumi na idan kaje kasuwa ka sayarmin dashi
Sai SYD Ali ya tafi kasuwa Yana zuwa kusa da kasuwa Sai gawani mutum yake tambayarsa ya Aliyu Wannan rakumin na sayarwane Sai SYD Ali yace Eh Nasayarwa ne
Sai Wannan mutum ya sayi Wannan rakumin kudi Masu yawa
Ya Baiwa sayyadina Ali Kudin yace ka ajiyemin rakumin
Sai Wannan mutum ya bace
Syd Ali yanemi Wannan mutum yarasashi sama ko kasa
Sai yataho wajen manzon Allah - S.A.W
Yana zuwa Sai yaga Annabi s.A.w Yana murmushi
Yace ya Aliyu ni zan baka labarin Abinda ya faru kokai zaka bani labarin Sai Syd Aliyu yace ya RASULULLAHI bani labarin
Sai Annabi s.A.w yabashi labarin azuminsu da Halin da s**a tsinci kansu
Sai yace mutum na farko dayabaka Rakumi ka kaimar kasuwa mala'ika Azra'ilune
Mutum na Biyu Kuma
Mala'ika Jibrilu ne
Allahu Akbar
Kaji manyan bayin Allah ya Allah kabamu ikon koyi dasu Ameen

05/12/2020

Ya Allah Kasa Al Qur'ani ya cecemu
Albarkacin Manzon Allah S.A.W
Ameen 🤲

02/12/2020
29/11/2020

Ya Allah ka Biyamana Bukatummu na Alkhairi
Albarkacin Manzon Allah S.A.W

28/11/2020

Daga Duniya har Qiyama
Allah bayyi Wata Halitta Mai matsayi da Isa da Martaba kamar MANZON ALLAH S.A.W ba
Dan Haka yazama wajibi mu Girmamashi
Mu soshi Soyayyar Kure Maleji
Ya Allah ka karamana Soyayyar Manzon Allah S.A.W
Ameen 🤲

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Website

Address


No 27 Garko B Market
Kano