Imam AL-Askari Atamma Fagge

Imam AL-Askari Atamma Fagge Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Imam AL-Askari Atamma Fagge, Religious school, Fagge, Kano.

SalaamBayan haka mu na yiwa Liman barka da dawowa tare da rokon Allah ya karbi Ziyara.Bayan haka:Da izinin Imam Hasan Sh...
02/08/2023

Salaam
Bayan haka mu na yiwa Liman barka da dawowa tare da rokon Allah ya karbi Ziyara.
Bayan haka:
Da izinin Imam Hasan Sheikkh Mukhtar Atamma, mu na sanar da 'yan Makaranta cewa: In Allah ya kai mu Gobe Laraba 2/8/2023 - 15/1/1445 za a dawo karatun Makarantar "Riyadhul Jannah Jami'ul kanzi" Kamar yadda a ka saba kafe 4:30 zuwa 5:30 na yamma.

Sannan in Allah ya kai mu Juma'ah 17/1/1445 - 4/8/2023 za a dawo Makarantar "Sayyiduna Sauban" Masallacin Qaadiriyyah na Gwammaja Layin Sakatariyar Dala, kusa da gidan Alh,Wawo, kamar yadda aka saba, bayan Sallar Magariba in Allah ya yarda.

Sannan in Allah ya kaimu Asabar 18/1/1445 - 5/8/2023 za a dawo ta Fagge Masallacin Sheikh Mal.Atamma Fagge, shi ma kamar yadda a ka saba 4:30 zuwa 5:30 na yamma.

Allah ya sa da mu za a yi ya amfanemu da abubuwan da mu ke saurara, Allah ya saka wa Liman da alheri, ya kara ma sa kwarin gwiwa.

SANARWA DAGA:
Abdulkadir Ya'akub (Jiyali) Gwammaja.

Address

Fagge
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Imam AL-Askari Atamma Fagge posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share