Yakub Musa Yakub Kano

Yakub Musa Yakub Kano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yakub Musa Yakub Kano, Tutor/Teacher, Dantamashe Sheikh Yakub Musa Yakub Street, Kano.

Assalamu Alaikum Barka da zuwa Official Shafin Sheikh Yakub Musa Yakub Sautussunnah Domin samun Wasu daga karatuttukan Malam Kuyi Following Pegin mu ku tura ga wasu domin su amfana Allah ya sakawa kowa da Alkhairi

14/08/2026

Idan mutum yazo wajen ka naiman shawara ga bashi ta gaskiya....

_Sheikh Yakub Musa Yakub (Hafizahullah)

03/07/2026

Shin ka shirya haduwa da Allah

_Sheik Yakub Musa Yakub (Hafizahullah)

22/06/2026

Kayiwa kanka hisabi kafin Allah yayi maka...

_Sheik Yakub Musa Yakub Kano

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. 😭Allah ya yi wa matar Farfesa Abdullahi Sale Pakistan rasuwa, Hajiya Zainab, a ciki...
20/06/2026

Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un. 😭

Allah ya yi wa matar Farfesa Abdullahi Sale Pakistan rasuwa, Hajiya Zainab, a cikin daren Juma'a 19/06/2026.

Marigayiyar, Hajiya Zainab, ta dade tana fama da jinya, muna addu'ar Allah ya sanya wannan jinyar ta zamto kaffara a gareta

In sha Allah, za a gabatar da jana'izarta yau asabar da safe da misalin karfe 10:00 na safe, a gidan Farfesa Pakistan dake Unguwar Tudun Murtala

Muna addu'ar Allah ya jikanta da rahama, ya sanya Aljanna ce makomarta.

18/06/2026

Wani Lokacin mu muke saka yaran mu suyi karya

Muna addu'ar Allah ya sanya albarka
13/06/2026

Muna addu'ar Allah ya sanya albarka

13/06/2026

Matakin farko na gyaran tarbiyya shine karantawa

08/06/2026

Matakin farko na tarbiyya..

Yau Asabar 26/04/2025Daga Wajen Seminar Agaji ta Kasa Reshen Jihar Kano Dake Gudana a Masallacin Sheikh Jafar Mahmud Ada...
26/04/2025

Yau Asabar 26/04/2025

Daga Wajen Seminar Agaji ta Kasa Reshen Jihar Kano Dake Gudana a Masallacin Sheikh Jafar Mahmud Adam Tudun Murtala Babbar Hedikwatar Izala ta Jihar Kano.

Copied From Hussaini Aliyu Ustaz

Address

Dantamashe Sheikh Yakub Musa Yakub Street
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yakub Musa Yakub Kano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The School

Send a message to Yakub Musa Yakub Kano:

Share

Category