29/07/2025
*KWAKWACHI OLD BOYS ASSOCIATION KWOBA Class of 2019!!!*
Amadadin shugabancin wannan gidan mai albarka ina karar sanar da *duk wanda bai karbi Original certificate (Neco)* din shi ba ya gaggauta zuwa fagge zonal ya karba kafin a dauke su daga nan a kai su waje na gaba ```don Allah duk wanda yaji ya sanar da wannan bai ji ba```
_Signed by ✍️ P.R.O 1 Cmrd Aliyu Muhammad Idris Alkanawi_